08/06/2026
Ajiya kenan 7/6/2026 yayin da Fari Gentle Ambassadors ta gudanar da gagarumin taro
domin kawo cigaba da hadin kai da cimma NASARA cikin wannan tafiya mai albarka
Wanda ta hada da yadda za'a kawo gyara tare da jaddada samun hadin kai da kawo cigaba
Alhamdulillah wannan lamari yayi kyau yayin da aka tattauna mauhimman batutuwa.
Hon Aliyu Hussaini Usman HAK27 CLEAR