Tafiyar Matasa IKARA LG

Tafiyar Matasa IKARA LG Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tafiyar Matasa IKARA LG, Public Service, Ikara Local Government, Ikara.

19/05/2025

Ina Matasan Ikara L.G ?

13/05/2025

Matasa ku farka

23/09/2024

Tafiyar Matasa✊🏾

08/09/2024

Matasa sune Goben kowacce Al'umma!!!
Kana matashi kana shaye-shaye Anya ka shirya Goben ka kuwa??

Jam'iyyar matasa Ikara LG chapter Yau kenan yayin Gabatar da taro Na Ikara wardWanda yage Gudana agarin Ikara a Primary ...
07/09/2024

Jam'iyyar matasa Ikara LG chapter
Yau kenan yayin Gabatar da taro Na Ikara ward
Wanda yage Gudana agarin Ikara a Primary school Gidigo
Wanda yasamu Hallatar Mutane Na lungu da sako Na matasan Garin Ikara
A karkashin Jagoranchi shugaban Wanan Qungiya da maqarabansa
Mujahid Yusuf
Mujahid Sabitu Zanna
Sabi'u Alhassan AG
Ahmed Sa'idu
Tafiyar Matasa IKARA LG
Moh'd Bello Yusuf
Muna ma kowa da kowa Fatan Alkairi da adu'ar Allah yakara daukaka Wanan jam'iyyar
SHARFADDEEN BATURE NATIONAL SUPPORT YOUTH LEADER

PUBLIC MEETING ALERT!Attention all Ikara Ward residents!Join *JAM'IYYAR MATASA 2027* on September 7th, 2024, at 9:00am a...
06/09/2024

PUBLIC MEETING ALERT!

Attention all Ikara Ward residents!

Join *JAM'IYYAR MATASA 2027* on September 7th, 2024, at 9:00am at Gidigo Primary School, Ikara, for a public meeting exclusive to Ikara Ward.

We will be sharing our views and opinions on key matters affecting our community.
*Date:* September 7th, 2024
*Time:* 9:00 a.m.
*Location:* Gidigo Primary School, Ikara

See you there!

05/09/2024

I Stand With 💪

04/09/2024

Akwai Darasi Babba Anan

04/09/2024

Ina Matasa Ya Kamata Mu Farka

MATASA 💪Leaders Of Tomorrow
04/09/2024

MATASA 💪
Leaders Of Tomorrow

One to tell ten, ten to tell others
01/09/2024

One to tell ten, ten to tell others

JAM'IYAR MATASA IKARA CHAPTER.Ziyarar neman sa albarka da goyon Baya wadda Jam'iyar Matasa ta kaima  hukumar tsaro ta KA...
31/08/2024

JAM'IYAR MATASA IKARA CHAPTER.

Ziyarar neman sa albarka da goyon Baya wadda Jam'iyar Matasa ta kaima hukumar tsaro ta KADVS kenan Wanda ya gudana yau 31/8/2024.

Tabbas abun da ba'a fara ba ,shine kawai Baya yiwuwa.

_Hukumar KADVS tayi farin ciki tare da nuna goyan Baya ga Jam'iyar Matasa ,inda s**a dauki alkawarin bada kariya a ko wanne irin lokaci aka bukaci haka .

_KADVS ta Kara da cewa ,Wannan tafiya ce wacce se an tafi da Kowa da Kowa ,Domin bushashen ice kadai Baya girki se da taimakon juna ,wato tafiya da Kowa cikin soyarya .

_KADVS ta Kara da cewa ,se Jam'iyar Matasa tayi watsi da son Rai da hassada da Kuma aiki da gaskiya sannan zsu iya kawai gaci.

_Hakika jagorancin Tafiyar Matasa baza ta manta da wanann zama ,har sun Kara da cewa ,Suma sun cinma abun da s**a cimma ne sakamakon rinjayen su Matasa ne.

_JAM'IYAR MATASA tana ma daukakin Al'umma godiya ,Kuma tana Kira ga ilahirin Al'umma cewa ,Koda yaushe Kofa abude take ,jam'iyar Bata tawa bace ba taka bace ,ba tamu bace ,ba Kuma tasu bace ,A'a ta Al'umma ce masu zuciya me kyau .

_Babu wani Abu daze yiwu babu Matasa ✓

_mafarki a bacci ,ba shine mafarki ba ,abun da kake aikatawa shine mafarki .

Allah ya taimakemu da taimakon sa.

Address

Ikara Local Government
Ikara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafiyar Matasa IKARA LG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category