Ajiya 8 Local Government Agendas vanguard

Ajiya 8 Local Government Agendas vanguard UMAR AJIYA VANGUARD FOR SENATOR SOKOTO EAST

Muna Taya dan uwar mu abokin gwagwarmaya Wato chairman Ajiya youth vanguard.Jabeer Saadu imam da samun kyautar sabon mas...
23/05/2026

Muna Taya dan uwar mu abokin gwagwarmaya Wato chairman Ajiya youth vanguard.
Jabeer Saadu imam da samun kyautar sabon mashin a yau 23/05/2026
Daga babanmu kuma jigon tafiyar mu Alh.Umar Ajiya
Muna godiya sosai baba Allah ya saka da mafifin alkhairi
Allah ya tabbatar mana Kai senator sokoto east 2027 baba

✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard



HON. AJIYA YA ƊAUKI NAUYIN SAMAR DA HASKEN LANTARKI (SOLA) GA GENERAL HOSPITAL TA ILLELA DA GWADABAWAƊan takarar Sanatan...
21/05/2026

HON. AJIYA YA ƊAUKI NAUYIN SAMAR DA HASKEN LANTARKI (SOLA) GA GENERAL HOSPITAL TA ILLELA DA GWADABAWA

Ɗan takarar Sanatan Sakkwato ta Gabas a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Hon. Umar Ajiya Isa, ya ɗauki nauyin samar da hasken lantarki ta hanyar amfani da na’urar sola ga General Hospital na ƙananan hukumomin Illela da Gwadabawa dake gabasci sokoto.






✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard

Ajiya youth vanguard On behalf of this association yesterday 19/05/2026 we paid a courtesy visits to our father Alh. Uma...
20/05/2026

Ajiya youth vanguard
On behalf of this association yesterday 19/05/2026 we paid a courtesy visits to our father Alh. Umar Ajiya.
Our Sokoto east senator 2027 Insha Allah.
During the visitation Baba welcomed us and addressed us to a peaceful success.
Thank you Baba we really appreciated





✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Director media Ajiya youth vanguard

Ajiya youth vanguard Mun Samar da littafan rubutu (exercise book) ga yara yan makaranta domin bunkasa fanin ilimi a soko...
17/05/2026

Ajiya youth vanguard

Mun Samar da littafan rubutu (exercise book) ga yara yan makaranta domin bunkasa fanin ilimi a sokoto ta gabas.
Duka dan hidimtawa al’umma ta karkashi mai girma senator sokoto east mai jiran rantsuwa a 2027.
Vote✅ for Ajiya you will not regret.






✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard

Ajiya youth vanguard Muna Kira ga al’ummar sokoto ta gabas da su tanadi katin zabe (PVC).Domin zaben cancantacce,nagarta...
16/05/2026

Ajiya youth vanguard

Muna Kira ga al’ummar sokoto ta gabas da su tanadi katin zabe (PVC).
Domin zaben cancantacce,nagartacce wato Baban mu Alh.umar Ajiya (Ajiyan daular Usmaniya).
Domin samun wakilci nagari da kuma kawo ci gaba ga al’ummar mu.

✍️
Cmrd Nasiru Yusuf
Media director Ajiya youth vanguard


OFFICIAL PRESENTATION OF THE LEADERSHIP OF AJIYA 8 LOCAL GOVERNMENT AGENDAS VANGUARDWe are pleased to officially introdu...
15/05/2026

OFFICIAL PRESENTATION OF THE LEADERSHIP OF AJIYA 8 LOCAL GOVERNMENT AGENDAS VANGUARD

We are pleased to officially introduce the leadership and members of the AJIYA 8 Local Government Agendas Vanguard, a team carefully selected based on integrity, loyalty, commitment, competence, and leadership experience.

After thorough consultation and unanimous agreement by the committee and members, we are confident that the selected CHAIRMAN IN PERSON OF JABEER IMAM Jabeer Imam and his team from 8 local government will work tirelessly for the progress and success of our movement and the advancement of the good people of Sokoto East.

We pray for Allah’s divine guidance, protection, and wisdom upon our leaders as they carry this responsibility. We strongly believe that our father, mentor, and the APC Candidate for Sokoto East Senatorial District, Alhaji Umar Ajiya, will emerge victorious in the forthcoming election, In Sha Allah.

Ajiyan Isa! ✅
Ajiyan da ba ta da gara! ✅
Ajiyan da idan aka ba shi ajiya zai aje! ✅
Ajiyan Gabashin Sokoto! ✅
Ajiyan APC! ✅







GABATAR DA SHUGABANNIN

AJIYA 8 LOCAL GOVERNMENT AGENDAS VANGUARD

Muna farin cikin gabatar da shugabanni da mambobin kungiyar AJIYA 8 Local Government Agendas Vanguard, wadanda aka zaba bisa nagarta, gaskiya, jajircewa, kwarewa da kuma gogewar shugabanci.

Bayan tuntuba da amincewar kwamitin da daukacin mambobi, mun gamsu cewa zababben CHAIRMAN Wato JABEER IMAM da wadannan shugabanni daga kananan hukumomi 8 za su yi aiki tukuru domin cigaban wannan tafiya da kuma ci gaban al’ummar Gabashin Sokoto baki daya.

Muna rokon Allah Madaukakin Sarki Ya ba su ikon sauke wannan nauyi cikin nasara da adalci. Haka kuma muna da cikakken yakini cewa ubanmu, jagoranmu, kuma dan takarar Sanatan Sokoto Gabas na jam’iyyar APC, Alhaji Umar Ajiya, zai samu nasara a zabe mai zuwa, In Sha Allah.

Takenmu

Ajiyan Isa! ✅
Ajiyan da ba ta da gara! ✅
Ajiyan da idan aka ba shi ajiya zai aje! ✅
Ajiyan Gabashin Sokoto! ✅
Ajiyan APC! ✅



Address

Sokoto
Isa

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajiya 8 Local Government Agendas vanguard posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share