Jibia APC Youth Advocacy, Jibia.

Jibia APC Youth Advocacy, Jibia. Bakin Kasuwa, Jibia

BARKA DA SALLAH JAGORA
27/05/2026

BARKA DA SALLAH
JAGORA

SHINE JAGORA A SIYASAR JIBIA DA KAITA
29/04/2026

SHINE JAGORA A SIYASAR JIBIA DA KAITA

APCJAGABAN
05/04/2026

APC
JAGABAN

JAGORA
29/01/2026

JAGORA

A madadin shuwagabanni da membobin Jibia APC Youth Advocacy jibia.Suna taya Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Jibia Hon...
15/12/2025

A madadin shuwagabanni da membobin Jibia APC Youth Advocacy jibia.
Suna taya Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Jibia Honorable Surajo Ado Jibia murnar tarewa sabon ofishinsa da aka kammala a yau.
Da fatan Allah yayi mashi jagoranci.

"HALI ABOKIN TAFIYA ABIN YANA BANI SUGA"Copied from Dr. Dauda Rarara
12/12/2025

"HALI ABOKIN TAFIYA ABIN YANA BANI SUGA"
Copied from Dr. Dauda Rarara

Ma sha ALLAH Congratulations 🎊 Ina taya Abokinmu Shamsu Murna Samun Lieutenant A gidan Soja ALLAH Ubangiji ya bashi kari...
06/12/2025

Ma sha ALLAH Congratulations 🎊 Ina taya Abokinmu Shamsu Murna Samun Lieutenant A gidan Soja ALLAH Ubangiji ya bashi kariya Amin.

Al'ummar Karamar Hukumar Jibia Assalamualaikum Ina farin cikin sanar da kaddamar da shirin karfafa tattalin arziki da ku...
06/12/2025

Al'ummar Karamar Hukumar Jibia Assalamualaikum

Ina farin cikin sanar da kaddamar da shirin karfafa tattalin arziki da kuma gagarumin cigaban ayyukan more rayuwa domin inganta rayuwa da cigaban al’ummominmu a fadin Karamar Hukumar Jibia.

A wannan karon mun tallafawa alumma ta hanyar raba kayayyakin sana’o’i domin karfafa kananan masana’antu da bunkasa tattalin arzikin mata da matasa, wanda ya hada da:

Injin nika 100

Keken dinki 100

Injin yin taliya da fulawa 100

Injin markade 100

Kayan masu shayi 100

Kayan aski 100

Wadannan kayan zasu taimakawa mata da matasa musamman masu sana’o’in cikin gida wajen samun dogaro da kai da fadada sana’arsu.

Sauran kayan tallafin sun hada da:

Motoci 20

Kekunan guragu 50

Babura 75 ga matasa

Kayan daki ga amare marayu 10

Tallafin kuɗi ₦20,000 ga matasa maza da mata su 609

Sabbin babura 17 ga dukkan magaddai

Gwamnatina ta kuma aiwatar da muhimman ayyukan cigaba a sassa daban-daban na Jibia, ciki har da:

1. Bude Sabon Ofishin Shugaban Karamar Hukuma

Gini mai inganci da na zamani domin inganta gudanar da mulki da kusantar da jama’a da hidimomi masu inganci.

2. Kaddamar da Sabon Dakin Taron Majalisar Karamar Hukuma

Wannan gini na zamani zai inganta tattaunawa, zartar da dokoki, da kyakkyawan gudanar da mulki a matakin karamar hukuma.

3. Sabon Ginin Asibitin Hayin Gada Mai Dakuna 12

Sannan Mun kaddamar da sabon ginin amenity mai dakuna 12 a Asibitin Hayin Gada domin fadada ayyukan lafiya, karbar marasa lafiya, da inganta kula da lafiyar jama’a.

4. Da Sauran Wasu Ayyuka Daban-Daban

Yanzu haka ana cigaba da aiwatar da wasu muhimman ayyuka a fadin karamar hukumar jby domin karfafa al’umma, gina cibiyoyi, da inganta jin dadin jama’a wanda yanzu haka baa ida kammalasu ba.

Da wannan nike mika godiya t musamman ga Maigirma Gwamna Malam Dikko Umar Radda, PhD, bisa baiwa kananan hukumomi cikakken ikon gudanarwa. Wannan goyon baya ne ya bamu damar yi wa al’ummarmu hidima cikin alfahari da cikakkiyar gaskiya da amana.

03/12/2025

The All Progressives Congress (APC) has fixed fresh meetings of its National Caucus and National Executive Committee (NEC) for 15 and 16 December, respectively.

The meetings signal renewed efforts to address lingering internal disputes, strengthen party administration and prepare for major political decisions ahead of 2026.

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya aike da sunan tsohon Babban hafsan tsaron ƙasar, Janar Christopher Musa  ga Majalisar D...
02/12/2025

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya aike da sunan tsohon Babban hafsan tsaron ƙasar, Janar Christopher Musa ga Majalisar Dattawan Najeriya don amincewa da naɗin sa a matsayin ministan tsaron ƙasar.

Matakin na zuwa ne bayan da Mohammad Badaru Abubakar ya sauka daga muƙamin ministan tsaron.

Address

Bakin Kasuwa, Jibia
Jibiya

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibia APC Youth Advocacy, Jibia. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share