18/03/2026
Jagora nagari ba ya bambanci—yana aiki domin kowa.
Lawan Najume Kabo abin alfahari ne ga Kabo da Kano baki ɗaya 👏
Ya Gwangwaje Ya'Yan Jam'iyyar Apc A karamar Hukumar Kabo. Mutanan sune kamar haka:
1.Sani Haruna Monday
2.Kabiru Master Girls
3.Amadu Kasgi
4.Jamilu Ali
5.Umar Lawan (Mai Matasa)
6.Bashir Musa (Maidaura)
7.Rabiu Haruna (Dantama)
8.Alasan Umar (Harmo)
Hashim Abbdulkadir
Jamilu Uba Kabo
Bawa Zakin Adawa
Harisu Abdullahi Balan
Ibrahim Kabo Choge
Kabo Usman Abdullahi