11/06/2026
MASHA ALLAH, YAU KENAN CIKIN IKON ALLAH MUKA TATTAUNA DA AL'UMAR MAZABAN UNG SARKI BISA ALKAWARIN DA MUKA DAUKA, AKAN INGANTA RAYUWAR MUTANEN YANKIN, DAMA AL'UMAR DOKA GABASAWA GABADAYA.
DAMA WANNAN BA SABON ABUBANE A WURINMU DOMIN MUNSAN ABUNDA YA KAMATA DA WANDA BAI KAMATA BA. BURIN MU SHINE WAKILCI DA JAGORANCI NA AMANA, INGANTA RAYUWAR MATASAN MU DA DATTIJAI IYAYEN MU DA KAWO AIKIN CIGABA A KOWANE GUNDUMA DAKE DOKA GABASAWA SHINE MURADIN MU.
MUNA GODIYA GA DUNBIN AL'UMAR DAKE UNG SARKI.
MUNA GODIYA GA DUNBIN AL'UMAR DAKE YANKIN DOKA GABASAWA.
ALLAH YA BAMU NASARA DA IKON AIKATA ALKHAIRI.
HON ABDULRASHEED BALA KANKAMBA.