CMC Hausa

CMC Hausa BARKA DA ZUWA CMC TV HAUSA! CMC Hausa — Muryar Gaskiya

Muna maraba da zuwanka zuwa tashar CMC TV Hausa — gida ne na labarai na gaskiya, shirye-shirye masu ilmantarwa da nishadantarwa, da rahotanni masu zurfin bincike a harshen Hausa.

Tsakanin Miyar Kuka da Kubewa wanne kukafi bukata?
30/06/2026

Tsakanin Miyar Kuka da Kubewa wanne kukafi bukata?

Kuyi zooming ku bamu amsa
30/06/2026

Kuyi zooming ku bamu amsa

Da ɗumi-ɗumi: An ɗage shari’ar tsohon gwamnan Kaduna Mal Nasir El-Rufai zuwa ranar 1 ga wata mai kamawa Yuli don yanke h...
24/06/2026

Da ɗumi-ɗumi: An ɗage shari’ar tsohon gwamnan Kaduna Mal Nasir El-Rufai zuwa ranar 1 ga wata mai kamawa Yuli don yanke hukunci kan buƙatar bashi beli.

ALLAH SARKI RAYUWAAnce dayan Dattijon da ya rage a hannun barayin Daji, Alhaji Muhammadu Mai Barga Besse, tsohon Shugaba...
23/06/2026

ALLAH SARKI RAYUWA

Ance dayan Dattijon da ya rage a hannun barayin Daji, Alhaji Muhammadu Mai Barga Besse, tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Karamar Hukumar Koko/Besse a Jihar Kebbi shi ma ya mutu

Wato su biyun gaba daya sun mutu a hannun barayin daji, gaskiya muna ganin jarrabawa masu girma a Arewa

Allah Ka jikansu da rahama
Allah Ka yaye mana wannan masifa

Yanzu nake samun labarin cewa, DSS ta rufe tuhumar da take ma Nasir El-Rufai a kotu bisa zargin sauraren sirrin wayar da...
23/06/2026

Yanzu nake samun labarin cewa, DSS ta rufe tuhumar da take ma Nasir El-Rufai a kotu bisa zargin sauraren sirrin wayar da NSA Huhu Ribadu ke yi

A zaman Kotun na yau, Lauyan dake kare waɗanda s**a yi kara, ya ce ba za su ci gaba da kawo shedu game da karar da s**a shigar ba, don haka sun kulle karar.

Shi kuma a bangaren lauyan dake kare wanda aka yi mara, ya roki motu da ta bashi damar gabatar da kariya don soke shari'ar tunda bangaren masu kara sun gaza kawo shedu, inda alkalin ya bashi sati biyu domin duba yiyuwar watsi da shari'ar.

Allah Ya jiƙan Marigayi Alhaji Manu Iris Yahaya, Sarkin Hatsin Saminaka. Allah Ya gafarta masa, Ya yalwata kabarinsa, Ya...
23/06/2026

Allah Ya jiƙan Marigayi Alhaji Manu Iris Yahaya, Sarkin Hatsin Saminaka. Allah Ya gafarta masa, Ya yalwata kabarinsa, Ya sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarsa. Amin."

Almajiri ɗan shekaru 8 ya ji mummunan rauni bayan da ƙarfen hana manyan motoci wucewa ya fado masa a KanoWani Almajiri m...
19/06/2026

Almajiri ɗan shekaru 8 ya ji mummunan rauni bayan da ƙarfen hana manyan motoci wucewa ya fado masa a Kano

Wani Almajiri mai suna Mas’udu, mai kimanin shekaru 8 ya samu mummunan rauni a kafa bayan da ƙarfen da hukumar KAROTA ke sanya wa a tituna don hana manyan motoci wucewa ya fado masa a jihar Kano.

Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa lamarin ya faru a yau Juma'a da misalin ƙarfe 12 na rana a titin Dan Hausa, hanyar kasuwar Farm Centre, bayan da wani direban mota kirar kanta, ya yi lodin duro-duro kuma ya cusa kan motar don ƙoƙarin wucewa ta kasan ƙarfen.

A cewa shaidun gani da ido, bayan direban ya samu nasarar wucewa, sai saman motar ya daki ƙarfen inda ya fado ƙasa lokacin da yaron da abin ya shafa ya zo wucewa sai ya sauka a kafar sa.

Wakilin mu da ke gurin daidai lokacin da hadarin ya faru ya lura cewa al'ummar da kenqajwntaun shiga firgici da alhini, inda ma'aikatan KAROTA da ke wajen da sauran jama'a aka yi kokarin dauke yaron tare da kai shi asibiti.

Da ya ke Zamfara da wakiln mu, wani almajiri da ke tare da yaron lokacin da lamarin ya faru ya ce a makarantar Malam Amadu a unguwar Tsamiya Babba da ke Hotoro a jihar Kano.

Wakilin Daily Nigerian Hausa ya lura cewa bayan da ƙarfen ya fado, ya datse saman kafar yaron har ana ganin kashin, inda ya kara da cewa kasusuwan kafar duk sun Karaye, abun ba kyawun gani.

Wakilin mu ya ƙara da cewa tuni dai jami'an yansanda da na KAROTA da direban motar s**a garzaya asibiti da yaron cikin mawuyacin hali.













19/06/2026

Ku tallata abin da ku ke siyarwa a comment

👇👇👇

‎FAC£B00K ZA SU FARA BIYAN MU‎--------------------------------------------------‎‎Masha Allah daga karshe Fac£b00k za su...
19/06/2026

‎FAC£B00K ZA SU FARA BIYAN MU
‎--------------------------------------------------

‎Masha Allah daga karshe Fac£b00k za su fara biyan mu sai dai sun kafa mana sharadi mai wahalar cikawa.

‎Sharadin shine dole sai mun samu 300,000 view a yan kwanaki kadan...🤔😢

‎INA KUKE YAN AMANAR LIKITA ?

‎Domin kara mana gwarin guiwa wajan cin wannan gasa ga abubuwan da za kuyi mana👇

‎Kuyi LIKE
‎Kuyi COMMENT
‎Kuyi SHARING xuwa groups da kuke dashi

‎Bari naga irin Capacity'n da nake dashi a wajan ku.

‎Let GO...💪






#

Muna taya KHM TV Hausa murnar cika shekaru uku da kafuwa, Allah ya karo nasarori da ci gaba a kowace rana.Daga mu CMC TV...
17/06/2026

Muna taya KHM TV Hausa murnar cika shekaru uku da kafuwa, Allah ya karo nasarori da ci gaba a kowace rana.

Daga mu CMC TV Hausa

Address

Kaduna
24

Telephone

+2347031567623

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CMC Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share