Hisbah Kaduna state buruku detachment

Hisbah Kaduna state buruku detachment Hisbah buruku

14/08/2026
Mudara kenan daya gudana jiya wanda hukumar hisbah ke shiryawa duk karshen wataSigned by media officerAyatullahi alkasim
14/08/2026

Mudara kenan daya gudana jiya wanda hukumar hisbah ke shiryawa duk karshen wata

Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

A madadin hukumar hisbah na buruku detachment na farincikin gayyatar yan uwa da abokan arziki dauri auren sakataren hisb...
14/08/2026

A madadin hukumar hisbah na buruku detachment na farincikin gayyatar yan uwa da abokan arziki dauri auren sakataren hisbah na udawa detachment
Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.HUKUMAR HISBAH TA GARIN BURUKU DETACHMENTSANARWAR TA'AZIYYAA madadin Hukumar Hisbah ...
02/07/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.
HUKUMAR HISBAH TA GARIN BURUKU DETACHMENT
SANARWAR TA'AZIYYA
A madadin Hukumar Hisbah ta Garin Buruku Detachment, muna miƙa saƙon ta'aziyyarmu bisa rasuwar babban malaminmu, Malam Saminu.
Mun yi wannan babban rashi cikin alhini da jimami, muna kuma roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa dukkan kurakuransa, Ya yi masa rahama, Ya faɗaɗa masa kabarinsa, Ya haskaka masa makwancinsa, Ya sa Aljannar Firdausi ta zama makomarsa.
Haka kuma, muna addu'ar Allah Ya bai wa iyalansa, almajiransa, abokansa da al'ummar Musulmi baki ɗaya haƙurin jure wannan babban rashi

Signed by
Ayatullahi Alkasim
Media Officer
Hukumar Hisbah ta Garin Buruku Detachment

Allah Ya gafarta wa Malam Saminu, Ya jikansa da rahama, Ya sa ƙarshenmu ya zama mai kyau. Ameen.

Wa'azin goron sallah na biyu kenan dake guda na a masallacin ml yusuf mai kifi
30/05/2026

Wa'azin goron sallah na biyu kenan dake guda na a masallacin ml yusuf mai kifi

Wa'azin goron sallah kenan dake gudana wanda hukumar hisbah buruku detachment tashiryaSigned by media officerAyatullahi ...
30/05/2026

Wa'azin goron sallah kenan dake gudana wanda hukumar hisbah buruku detachment tashirya
Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

Sanarwa Sanarwa SanarwaHukumar hisbah buruku detachmentNa gayyatan al'umman musulmi zuwa wa'azin goron sallah wandan zai...
29/05/2026

Sanarwa Sanarwa Sanarwa
Hukumar hisbah buruku detachment
Na gayyatan al'umman musulmi zuwa wa'azin goron sallah wandan zai gudana a masallacin ml yusuf mai kifi malaman da zasu gudanar Kamar haka ustaz isah s abdulrahaman bayan sallah karfe 4:00
Da kuma ustaz abdulmumin sani bayan sallan magarib a masallacin ml goma 7:10

Idan allah ya kaimu gobe asabar

Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

Barka da sallah
27/05/2026

Barka da sallah

Address

Unguwan Waziri Buruku Kaduna
Kaduna
12725

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hisbah Kaduna state buruku detachment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share