Shifa u Shukran Global Limited

Shifa u Shukran Global Limited Official page of Shifa u Shukran Global Limite, Kan Titin Dutse Kafin Hausa Jigawa State .08135404044

19/08/2026

Da Yawan Magidanta suna fuskantar matsalar Karancin shaawa , ko Rauni lokacin Jima i, Kataba Tambayar kanka me jawo hakan ?

19/08/2026

Wanne Yanayi Kake Tsintar Kanka idan Gefen Cikinka Yana ciwo ?

19/08/2026

Tabbas Fitar Farin ruwa me wari , Ko karni alamace ta infection ga Mata . Masu irin wannan matsalar akiramu a 08135404044

Allah ya Ji kansu da Rahama🙏Allah ya basu Gidan Aljanna🙏🏻Allah ya yafe musu kuskurensu🙏Barka da Jumma’a
14/08/2026

Allah ya Ji kansu da Rahama🙏
Allah ya basu Gidan Aljanna🙏🏻
Allah ya yafe musu kuskurensu🙏

Barka da Jumma’a

13/08/2026
Wannan shine Ɗana FAHAD da ya ba ce a ranar 29/6/2014 kuma 2 ga watan Ramadan 1435 . 😭😭😭“Ya Allah, Kai ne Mai sanin inda...
13/08/2026

Wannan shine Ɗana FAHAD da ya ba ce a ranar 29/6/2014 kuma 2 ga watan Ramadan 1435 . 😭😭😭

“Ya Allah, Kai ne Mai sanin inda Fahad yake. Kai ne Mai kiyaye bayinKa a duk inda suke. Ya Allah, Ka kiyaye ɗana, Ka kare shi daga dukkan sharri. Idan yana wani wuri, Ka shiryar da shi akan tafarkin Musulunci, kasa wanda yake tare da shi ya dawo da shi gare ni da ƙarfin ikonka. Ya Allah, Ka haɗa ni da ɗana cikin aminci da farin ciki. Ka mayar min da abin da na rasa, Ka sauya mini wannan kuka zuwa farin ciki, wannan damuwa zuwa nutsuwa, wannan rashin sani zuwa labari mai daɗi. Ya Allah, kada Ka bar zuciyata ta karye. Ka ba ni ƙarfi da haƙuri, Ka amsa addu'ata. Amin Ya Rabbal Alamin.” 🤲😭

“Hasbunallahu wa ni'imal wakeel.”

“Inna ma'al usri yusra.”

Hussaina Musa

12/08/2026

Halin Da Zaka Iya Shiga Idan Kadauki Lokaci Me Tsawo Bakayi Jima i ba
👇

12/08/2026

Me zaka iya Saya na N1k Yakaima Sati Kana cin sa be kare ?

Address

No 18 Along Ruba Road Opposite GDSS Vocational Kafin Hausa
Kafin Hausa

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348135404044

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shifa u Shukran Global Limited posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Shifa u Shukran Global Limited:

Shortcuts

Share