Alh. Ayuba Usman Katako For Rafi Local Government Chairman.

Alh. Ayuba Usman Katako For Rafi Local Government Chairman. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alh. Ayuba Usman Katako For Rafi Local Government Chairman., Political organisation, Kagara, Kagara.

Today is Friday, we thank you all for your concern and patronage. We remains focused in attaining our set objective of c...
19/04/2019

Today is Friday, we thank you all for your concern and patronage. We remains focused in attaining our set objective of calling the right man to serve. It's collective not personal. You are equally important to us and the society at large.
Let us keep going. We'll insha Allahu reached the destination.
Wishing you all a pleasant Friday and prosperous weekend ahead.

16/04/2019

Asslamu alaikum.
Mun sami damar da duniya zata sammu amma kash!
Ko mi yassa ba'a sammu ba?
Mun sami damar da zamu tsere ma tsara, sai dai kash! Gamu a kan dame yunwa zai kashe mu.
Mun dade muna zuwa yaki, amma ba abinda muke kamowa sai dan kuturun bawa.
Tabdijan. Tirkashi.
Shin mu haka zamu cigaba a karamar hukuma ta RAFI?
KO SHAKKA BABU A SAKE LALE.
Da wannan ne muke ma Jama'ar karamar hukumar Rafi albishir.
Alh Ayuba Usman Katako shi ne mukaga ya dace da wannan aki.
Dun haka gafili ga mai doki.

13/04/2019

Tabbas an mayar da wasu shanun ware ko mi yassa?
Dama ance, maison zuwa kogi ya nemi agwagwa. I don kaji ance bajini sai a garke. Soke tafiyar kowa ya fadi kanshi yake ma nishi sai GWARZO. Ba'a samun AMALE sai a RAKUMA.
Ci agoge baki sai kaza. Gaskiya kuma dokin karfe ce.
Idan rana ta fito, wane tafin hannu.
MATAKI NA GABA A RAFI L.G sai Hon Ayuba Usman Katako.
MANUFARMU:
Samar da ingantaccen jagoranci
Samar da nagartaccec shugaba
Samar wa Rafi L.G Amintacce.
Idan kaji tambura sai SARKI.
MUGUDU TARE MU TSIRA TARE.

Assalamu alaikum warahamatulLah.Gari ya waye. Shirye shirye mu a kan Hon Ayuba Usman Katako domin zama Chairman na Rafi ...
10/04/2019

Assalamu alaikum warahamatulLah.
Gari ya waye. Shirye shirye mu a kan Hon Ayuba Usman Katako domin zama Chairman na Rafi L G sai kara karfafa suke. Jama'ah sai goyon baya da sa albarka suke yi. Shawarwarin samun nasara sai kara samun su mukeyi. Ana kuma kwa6onmu da karmuyi HAYANIYA, HUSUMA, HARGITSI, CECEKUCE, ZOLAYA, ZAGI, TA'ADDANCI KO NUNA RASHIN KUNYA GA KOWA, Komin zurfin adawarshi.
A gaskiya wadannan lafuzza suna kara mana kwarin gwiwa da kuma jajircewa akan wannan manufa. Har da yin taka tsantsa domin kar muyi ba daidaiba.
Muna godiya sosai ga dukkan ilahirin wadanda ke kiranmu da masu aiko mana da tas kar harda wadanda ke dauke da manufa maikyau da dimbin magaya bayanmu akan wannan manufa.
MANUFARMU ITACE CIGABAN KARAMAR HUKUMAR MU, JAHARMU DA KASA BAKI DAYA.
Munyi imani in Allah Ya yarda HON AYUBA USMAN KATAKO zai iya jagorantarmu domin cimma wannan guri.
Don haka muna kira da babban murya gare ka DA KA AMSA KIRAN BAYIN ALLAH!
KA AMSA KIRAN BAYIN ALLAH!!
KA AMSA KIRAN BAYIN ALLAH!!!

09/04/2019

Assalamu alaikum.
Adaidai lokacin da muke jinjina kwazon ku da juriya kai har da kannewarku, ya zamo wajibi murinka waiwaye domin ance adon tafiya ne. Allah Yasa ta mu ta zamo ado. Amin.
Karamar hukuma ta Rafi a Jihar Neja minene zamu iya yabawa da tunawa ga Jagororinmu magabata?
Mi yassa sauran tsaranmu s**a tsere muna ne?
Wadanne irin Jagorori mukayi ta samu ne a baya?
Ina dukiyar al'ummah ke tafiya ne tun wancan lokaci har zuwa yau ne?
Wane dararja Ma'aikatan karamar Hukumarmu suke sa mu ne?
Wadanne cigaba muka samu ne tun a wancan lokaci?
Wane tsari ne aka ta6a fitarwa da ake son cimma kuma aka cimmashi?
Yaushe ne aka yi tafiya da matasa, dattijai, masu ilimi, yan kasuwa, sarakuna da Jami'an tsaro domin cimma manufar cigaban Karamar Hukuma?
Yaushe ne aka ta6a kiran taron Jama'ar kasar Rafi L G domin tattauna matsalolinmu da neman shawaranmu domin cigaban kasar Rafi L G?
Kai! Wai su wanene ke cusa mana Shuwagabanni ne?
Yaushe ne aka inga ta rayuwar al'umma, musamman Yara da Mata?
Yaushe ne aka gina muna KARIN ASIBITOCI DA MAKARANTU, La'akari da irin yarda muke kara yawa ga kuma ciwarwata sai kara yawa suke?
Yaushe rabonmu da a dauki ma'aikata don cike gurbi, la'akari da cewa ana ritaya kuma ga Mutuwa ana yi?
TIRKASHI!!!
TABDIJAN!!!!
UHMMMM!!!!!
Muna sauraronku.
Idan da mai amsa ya fadi.
Wannan shi ne manufarmu ta zakulo wanda zai iya, don ya ta6ayi mungani. Yana kumayi muna gani.
Saura da me
KUKAN KURCIYA JAWABI NE MAI HANKALI KE GANE WA.

Rafi L G sai Alh Ayuba Usman Katako.
WANNAN SHINE TSARI NA GABA.

Assalamu alaikum.La'akari da inda muka fito da inda muke da inda za'a a Rafi L G, ya zamo wajibi a garemu mu tashi tsaye...
08/04/2019

Assalamu alaikum.
La'akari da inda muka fito da inda muke da inda za'a a Rafi L G, ya zamo wajibi a garemu mu tashi tsaye tsayin daka muga cewa kwalliya ta biya kudin sabulu a wannan karon.
Ko shakka babu, Karamar Hukumar Rafi tana bukatar KWARARRE A SHA'ANIN MULKI
KWARARRE A SIYASA
KWARARRE A MU'AMALA DA MUTANE
KWARARRE A SANIN BUKATAR JAMA'AH
KWARARRE A SANIN YARDA ZA'A CIYAR DA KASA GABA
MAI JIN TSORON ALLAH
MAI MUTUNTA RA'AYIN JAMA'AH
MAI HANGEN NESA DA SANIN YAKAMATA.
Tabbas haka ne. Tunda ko haka ne JAMA'AR RAFI L G ga amsa ga damuwarku da yardar Allah.
ALH AYUBA USMAN KATAKO
Ko shakka babu zai iya haka.
Saura da me
MU LURA
KA LURA
KI LURA
SU LURA
KOWA YA LURA
Mu gane cewa
SAYEN NA GARI MAIDA KUDI GIDA.
RAFI L G SAI Alh Ayuba Usman Katako.

Assalamu alaikum.Da fatar kowa ya tashi lafiya.Tabbas muna jinjina ma goyon bayanku ga manufofinmu da kuma tsarin tafiya...
07/04/2019

Assalamu alaikum.
Da fatar kowa ya tashi lafiya.
Tabbas muna jinjina ma goyon bayanku ga manufofinmu da kuma tsarin tafiyar mu. Ba abinda zamu ce sai Allah Ya saka maku da alheri.
Jiya ta wuce gamu a yau domin shirya ma gobe da yardar Allah.
Dangaramar tafiya, Kago babban Jirgi, Mai Jama'ah kuma mai manufofin tafiya da kowa tsakani da Allah. Gogagge masanin makaman aiki, idon rana tafito tafin hannu baya rufe ta. Wargaji Macijin dutse baji kanka dun baka tsoron kowa sai Allah. Rugum babban motsi masoyin Jama'ar Kagara, Jaha da Kasa baki daya. Gogarma ka fito kowa sai fara'ah.
ALH. AYUBA USMAN KATAKO.
Muna kiranka domin jagorar mu bisa ga ADALCI, SANIN YA KAMATA, CHANCHANTA, GIRMAMAWA DA KUMA SAURARO JAMA'AH.
Tabbas munsan zaka amsa kira zakayi kuma zaka kaimu tudun NA TSIRA. Insha Allahu.
Muna SAURARONKA.
MUNA JIRANKA.

Assalamu alaikum.In appreciating your kind consideration and support, we think you'll and acknowledge such. Accept our J...
05/04/2019

Assalamu alaikum.
In appreciating your kind consideration and support, we think you'll and acknowledge such.
Accept our Jumma'ah success washings.
You are too important to us. We thank you for your consideration and concerned.

It's weekend as usual. The technical crews are doing there best to actualize the mission. We must to commend you for you...
30/03/2019

It's weekend as usual. The technical crews are doing there best to actualize the mission.
We must to commend you for your unalienable support and advices. It's really keeps us going and no going back.
We thank you all for you are so important to this journey.
Insha Allahu we will sing the praise of success.
Have a pleasant weekend.
We remain with Hon. Ayuba Usman Katako for Rafi Local Government Chairman.
Our next level agenda.

Friday is a day among the days created by Allah. Alhamdu lilLah for the blessing of life in this day. The entire lovers ...
29/03/2019

Friday is a day among the days created by Allah. Alhamdu lilLah for the blessing of life in this day.
The entire lovers of Hon. Ayuba Usman Katako wish you all a pleasant day and blessed weekend.
Happy Jumma'ah to you all.

28/03/2019

Assalamu alaikum warahamatulLah.
As we appreciate your concern and support toward accualiasing our mission of taking the right person to the right place we seriously appologise for the delay noticed, we are trying to carry all along for the interest inclusive leadership.We count much on you all, as you are all important to this movement.
Thanks for your consideration.

Assalamu alaikum warahamatulLah.The entire people of Rafi Local Government, in my quest to present a credible,  reliable...
16/03/2019

Assalamu alaikum warahamatulLah.
The entire people of Rafi Local Government, in my quest to present a credible, reliable, effective and efficient candidate, whom with out iota of doubt will meet the needs of NEXT LEVEL AGENDA of our dear President as uphold by our dear Governor, I present to you Alh Ayuba Usman Katako as our next Local Government Chairman.
Opinion is mine, WHAT OF YOU?

Address

Kagara
Kagara

Telephone

+2348072465665

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh. Ayuba Usman Katako For Rafi Local Government Chairman. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share