Abu Dan Kamba

Abu Dan Kamba Sports and entertainment

25/07/2024
Kada ka dauka cewa, duk wanda ya yi shiru kurma ne. Wani ya yi shiru ne yana jiran lokaci. Wani ya yi shiru ne dan yana ...
19/02/2018

Kada ka dauka cewa, duk wanda ya yi shiru kurma ne. Wani ya yi shiru ne yana jiran lokaci. Wani ya yi shiru ne dan yana nazari. Wani kuma kawaicinsa shi ne maganarsa._

ALLAH YA DATAR DAMU

Matasa Na Bida Aiki Baba Ka Dawo KadasaSaboda Kai Ga Iyawa  Kaika Saba.Ya Kai Mai SojojiYa Kai Mai GandirobaYa Kai Mai J...
21/12/2017

Matasa Na Bida Aiki Baba Ka Dawo Kadasa
Saboda Kai Ga Iyawa Kaika Saba.
Ya Kai Mai Sojoji
Ya Kai Mai Gandiroba
Ya Kai Mai Jami'an shige da fice
Ya Kai Mai 'Yan Sanda
Baba Rashin Ka Matasa Sun Shiga Hali na Rashin Aiki
A Arewa/Dandi

MATASAN AREWA DA DANDI SUN KARE KARATU BABU AIKIN YI.Mun gane cewa babu mai tausayin matasa kamar hon Ibrahim bawa kamba...
19/12/2017

MATASAN AREWA DA DANDI SUN KARE KARATU BABU AIKIN YI.
Mun gane cewa babu mai tausayin matasa kamar hon Ibrahim bawa kamba.
Abisa wannan dalili muna kira ga uban matasa da ya dawo ya daura inda ya tsaya.

Sanatan kebbi ta Arewa 2019ArgunguAugieBagudoDankingariDandiKangiwaGa Naku sardaunan dandi watoHON IBRAHIM BAWA KAMBA
17/12/2017

Sanatan kebbi ta Arewa 2019
Argungu
Augie
Bagudo
Dankingari
Dandi
Kangiwa

Ga Naku sardaunan dandi wato
HON IBRAHIM BAWA KAMBA

Address

Kamba

Telephone

08060030415

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu Dan Kamba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share