04/09/2026
Komai ya faru, APC ɗaya ce. Daga Tarayya zuwa Jiha, har zuwa Ƙaramar Hukuma, burinmu ɗaya ne: haɗin kai, zaman lafiya da nasarar jam’iyyar APC.
Mu ajiye bambance-bambance a gefe, mu haɗa kai domin gina jam’iyyarmu da tabbatar da nasara, Insha Allah. 💚✌️
APC ƊAYA CE — NASARA ƊAYA CE!
~ MAK