APC Mobilazation Committee Tsohuwar dawaki

APC Mobilazation Committee Tsohuwar dawaki Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from APC Mobilazation Committee Tsohuwar dawaki, Political organisation, D TOFA R GADO TOFA DA BAGWAI, Kano.

13/08/2022

APC HOUSE TO HOUSE DTR MOBILIZATION INKIYARMU GIDA ZUWA GIDA

APC MOBILAZATION COMMITTEE TSOHUWAR DAWAKIN TOFA. Wanna kungiya mai suna asama tana taya murna ga "yan takarkarumu na ja...
27/05/2022

APC MOBILAZATION COMMITTEE TSOHUWAR DAWAKIN TOFA.

Wanna kungiya mai suna asama tana taya murna ga "yan takarkarumu na jam'iyar APC tun daga Governor da ma taimakinsa, da dan majalisa r tarayya mai wakiltar DAWAKIN TOFA RIMINGADO da TOFA da sauran wadanda zasubiyo baya anan gaba kadan murnar samun tikitin takara a jam'iyar APC.

Wanna kungiya tashirya tsaf dan tallata duk yan takarkarumu tun daga sama harkasa in sha Allah.

GAWUNA GARO
BARAU I JIBIRIN
ABBA UMAR GANDUJE
HON. MANJOR SALISU MUSA GULU
HON. GARBA LEBOR.
2023 IN SHA ALLAH

SIN BY📝
Sec. Gen.
APC MOBILAZATION COMMITTEE TSOHUWAR DAWAKIN TOFA.

22/04/2022
COMMANDER BABA GANDUJEJiya kenan a garin garo karamar hukuma KABO LOCAL GOVERNMENTa inda mai girma commissioner kanana h...
27/02/2022

COMMANDER BABA GANDUJE

Jiya kenan a garin garo karamar hukuma KABO LOCAL GOVERNMENT
a inda mai girma commissioner kanana hukumomi HON. MURTALA SULE GARO yasauke kabakin arziki ga al'ummar wanna karamar hukuma.

Wanna taro yaguda nane karkashin mai girma mai dakin mai girma GOV Dr. ABDULLAHI UMAR GANDUJE wato porof. Hafsat Umar Ganduje .

Dafatan Allah yatabbatarmana da dukanna Sara a wanna tafiya tamu mai dumbun daraja, ameen summa ameen.

From
APC mobilization committee
Tsohuwar dawakin Tofa

28/01/2022
((ASSALAMU ALAIKUM MASOYANMU))       Wanene mamallakin wanna shafin??.Sunana:-USMAN AYUBA JILIJILI WORDRIMINGADO LOCAL G...
08/12/2021

((ASSALAMU ALAIKUM MASOYANMU))

Wanene mamallakin wanna shafin??.

Sunana:-
USMAN AYUBA JILI

JILI WORD
RIMINGADO LOCAL GOVERNMENT
KANO STATE
NIGERIA.

Wanna shafi nine mamallakinsa kuma nakirkiri wanna shafine a shekarar 2019 akarkashin wanna kungiya mai suna APC YOUTH MOBILIZATION COMMITTEE TSOHUWAR DAWAKI.

Wanna kungiya koshakka babu bamu da kamarta a tsarin tafiyar siyasarmu ta tsohuwar dawakin tofa,saboda ta hada kanmu kwarai dagaske a natakin kanana hukumominmu da muke dasu.

Tsohuwar dawakin tofa waniyankine mai matukar tarihi a jahar kano saboda yankine mai chin gashinkansa a masarautar kano din gabadaya.

Ko shakka babu najidadi tayadda naga mutane masu muhimmaci sosai suna amfani da wanna shafi namu na tsohuwar dawaki hakika wanna abin alfahari a garemu,kuma munagodiya sosai.

Naku Usman Ayuba jili

SECERTARY GENERAL KUNGIYAR TSOHUWAR DAWAKIN TOFA.

CHAIRMAN BARR.MANNIR NETWORK FOR CHANGE RIMINGADO SABUWA.

SSA.PRIVATE SECURITY IN RIMINGADO
LOCAL GOVERNMENT.

Address

D TOFA R GADO TOFA DA BAGWAI
Kano

Telephone

+2347083379304

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when APC Mobilazation Committee Tsohuwar dawaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share