De Awwal Online

De Awwal Online Dala Renewed Hope 2027

Maigirma Tsohon Dantakarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Ya Halarci Gidan ...
26/07/2026

Maigirma Tsohon Dantakarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Ya Halarci Gidan Gaisuwar Rasuwar Yar Uwar Sakataren Jam’iyyar Apc Na Karamar Hukumar Dala Hon Manniru Haruna

Inda Yayi Addu’ar Allah Ubangiji Yajikanta da Rahma Yakuma Kyautata Namu Zuwan Aameen🙏

Khaleel Umar Bala✍️

Maigirma Tsohon Dantakarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal ) Ya Halarci Dauri...
26/07/2026

Maigirma Tsohon Dantakarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal ) Ya Halarci Daurin Auren Dangidan Abba Kanana Wanda aka Daura a Unguwar R/Lemo Muna Addu’ar Allah Yasanya Alkhairi🙏

Maigirma Dantakarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar DalaHon Auwa Sani Abdullahi (De Awwal) Yahalarci Taron Saukar Qur...
26/07/2026

Maigirma Dantakarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala
Hon Auwa Sani Abdullahi (De Awwal) Yahalarci Taron Saukar Qur’ani Maigirma a Makarantar Hidayatul Qur’an Dake Unguwar R/lemo Inda Yabasu Gudumawar Kudi Naira Dubu Hamsin (50’000)

Allah Yasa ta Tsoron Allah Ce🙏

14/05/2026

Wassulhu khair😍

Mu Bayin Yardane ba Bayin siye ba
14/05/2026

Mu Bayin Yardane ba Bayin siye ba

Kaitsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano Inda Aka Zauna Zaman Sulhu Tsakanin Yan Takarar Majalissar Tarayya Karamar Huku...
14/05/2026

Kaitsaye Daga Gidan Gwamnatin Jihar Kano Inda Aka Zauna Zaman Sulhu Tsakanin Yan Takarar Majalissar Tarayya Karamar Hukumar Dala Wanda Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Yajanyewa Hon Aliyu Sani Madaki Bisa Roko Na Maigirma Gwamnan Jihar Kano Engr Abba Kabir Yusif Tareda Alwashin Tsayawa Kafada da kafada Domin Tabbatar da Nassarar Jam’iyyar APC Daga Sama Har Kasa

Khaleel Umar Bala✍️

Form din Takarara Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala
02/05/2026

Form din Takarara Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala

Maigirma ɗan takarar Majalissar Tarayya daga Karamar Hukumar Dala, Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal), ya ɗauki mataki...
02/05/2026

Maigirma ɗan takarar Majalissar Tarayya daga Karamar Hukumar Dala, Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal), ya ɗauki mataki mai muhimmanci na siyasa ta hanyar sayen fom domin tunkarar zaɓen 2027. Wannan ba kawai fara tafiya ba ne, illa alama ce ta ƙuduri, hangen nesa, da kuma shirye-shiryen kawo sauyi mai ma’ana ga al’ummar Dala.

A wannan lokaci da al’umma ke neman shugabanci nagari, mai gaskiya da riƙon amana, Hon. De Awwal ya fito da manufar zama wakilin da zai ɗauki muradun jama’a a zuciya, ya kuma mayar da hankali wajen inganta rayuwar matasa, ƙarfafa tattalin arziki, da samar da ayyukan yi. Wannan yunƙuri nasa yana nuna cewa siyasa ba kawai neman kujera ba ce, illa hidima ce ga al’umma.

Dala na buƙatar wakili mai hangen nesa, wanda ya san matsalolin yankinsa kuma yake da ƙarfin guiwar tunkararsu. Hon. Auwal Sani Abdullahi na da damar zama wannan jagora, idan aka ba shi goyon baya daga al’umma.

Lokaci ya yi da za a haɗa kai domin ganin an samar da wakilci nagari a Majalissar Tarayya. Tafiyar 2027 ta fara ne yanzu — kuma Dala na da damar sake rubuta tarihinta ta hanyar zaɓar shugaba mai kishin al’umma.

De Awwal – Murya ce ta Dala, Wakili mai nagarta!

Khaleel Umar Bala✍️

Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) mutum ne mai hangen nesa, jajirtacce kuma mai kishin al’ummar Dala. Ya kasance jago...
01/05/2026

Hon. Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) mutum ne mai hangen nesa, jajirtacce kuma mai kishin al’ummar Dala. Ya kasance jagora da ya fahimci bukatun jama’a, musamman matasa da marasa karfi, tare da kudurin kawo sauyi na gaskiya da cigaba mai dorewa.

28/04/2026

Cikin Video Jawabin Maigirma Dantakarar Majalissar Tarayya a Karamar Hukumar Dala Hon Auwal Sani Abdullahi (De Awwal) Yayin Kai Ziyara Zuwaga Shugabancin Jam’iyya Na Karamar Hukumar Dala Karkashin Jagorancin Shugaban Jam’iyyar Apc a Karamar Hukumar Dala Alh Dayyabu Ahmed Maiturare

Address

Dala
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when De Awwal Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share