KYPF KANO

KYPF KANO As we stand to know more about our self as we know more about our right

23/04/2023

BARKA DA SALLAH JAMA'AR JIHAR KANO DA DUKKAN MUSULMI

A jiya kenan Yayin da Kungiyar KANO YOUNG POLITICIANS FORUM S**a Kai ziyara ga Dan majalisa Mai Wakiltar Rogo da Karaye ...
07/12/2022

A jiya kenan Yayin da Kungiyar KANO YOUNG POLITICIANS FORUM S**a Kai ziyara ga Dan majalisa Mai Wakiltar Rogo da Karaye inda Muka Tattauna muhimman Batutuwa.

06/12/2022

INSHA ALLAH YAU TALATA DA MUSALIN 12:30 ZAMU ZIYARCI MAJALISAR JIHAR KANO, AYI HAKURI BAA SANAR DA WURIBA
DOMIN WURIN HADUWA A KIRA 08184997533

YAU MUNGA KARAMCI....Bayan Sanarwa data gabata Na taro Wanda wannan kungiya Tamu ta Kano Young politicians Forum ta baya...
02/10/2022

YAU MUNGA KARAMCI....

Bayan Sanarwa data gabata Na taro Wanda wannan kungiya Tamu ta Kano Young politicians Forum ta bayar na zaman meeting domin Bayyana matsala, kwatsam muna tsaka da Taron mu, sai ga Dan takarar majalisar Tarayya Mai Wakiltar Kano municipal Engr. Yusuf Da'awah ya ziyarcemu Ashe Yana bibiyarmu, yazo ya Bayyana Mana manufofinsa kyawawa da alkawarin inganta Rayuwar matasa.

Sannan Cikin bayaninsa ya Bayyana Mana cewar idan Allah yakaimu gobe Litinin akwai tallafin Unifoam Bag Exercise da Duk kayan koyo da koyarwa dazai rabawa yayan talakawa su 1300 domin inganta harkar koyo da koyarwa

Daga karshe gida ya aminta da dukkan members su marawa Engr, Yusuf Da'awah baya sannan ragowar da Muka tsayar zamu bayyanasu a rubuce.

Muna roko Allah yabamu shugabanni Nagari.

SANARWA
Mukhtar Musa KYPF KANO
P.R.O I
Amadadin Shugaba

SANARWA! SANARWA!!! SANARWA!!!Wannan kungiya Mai Albarka Tana Sanarda dukannin members na kungiya domin Gudanar da gagar...
28/09/2022

SANARWA! SANARWA!!! SANARWA!!!

Wannan kungiya Mai Albarka Tana Sanarda dukannin members na kungiya domin Gudanar da gagarumin taro da zatayi na Fadin matsayarta game da Yan takarkarun da zaa dafawa domin samun Nasara a kakar Zabe Mai gabatowa na shekara 2023.

Wannan taro zai saurari Shawarwari da raayoyin Yan kungiya domin tabbatar da anyi siyasa Mai tsafta girmamawa da mutunta dukkan yan takarkaru.

Sannan Muna shaidawa members hotunan da aka gani kwanakin baya Wanda chairman dinmu ya dauka tare da Wasu Yan takarkaru Kamar yadda korafi ya yawaita, Muna shaida Muku cewa wannan hotuna basuda alaka Kota kusa Kota nesa da wannan kungiya, harwa Yau babu Wani Dan takara da wannan Kungiyar Muka kulla alkawari dashi, saidai akwai yan takara da S**a nememu domin Neman goyan bayanmu akan takararsu Wanda shine hikimar Kiran Taron,

Muna Kira da ayi watsi da Duk wata jita-jita ta alaka da Wasu Yan takara, har sai bayan mun yanke hukuncin wayanda zamu goyawa baya

Wannan taro zai kasance Kamar Haka.
Ranar: Lahadi 2/10/2022
Wuri: Ofis din Kungiya dake Zoo Road Hadiza House
Lokaci: 4:00pm No African time

Allah bada ikon Zuwa

SANARWA
Mukhtar Musa
P.R.O I KYPF KANO

11/07/2022

MUNA YIWA DUKKAN MEMBERS DINMU BARKA DA SALLAH, ACIGABA DA RABO DA MUKE INSHA ALLAH KOWA ZAMUYI KOKARI AKAI

On behalf of all members of this organization, we extend our heartfelt condolences to Amb. Dr. Rufai Mukhtar Danmaje on ...
02/06/2022

On behalf of all members of this organization, we extend our heartfelt condolences to Amb. Dr. Rufai Mukhtar Danmaje on the death of his eldest daughter Humaira,
May Allah have mercy on her.

The results of the Transformation of Political Parties This blessed organization will convene later this month, to expre...
01/06/2022

The results of the Transformation of Political Parties This blessed organization will convene later this month, to express its position on the political candidates. So far we consider ourselves neither a party nor a politician we support, God willing, we will look at the One who is jealous and spreads among the masses, in every party and then from every side. We hope God will bless us with good leaders.

KANO YOUNG POLITICIANS FORUM
30/06/2022.

02/05/2022

On behalf of the members of this blessed organization which is popularly known as KANO YOUNG POLITICIANS FORUM (KYPF), we congratulate the Muslim community on the successful completion of the fast.

AND HAPPY SALLAH.

Address

NO 3 Hadiza House Zoo Road Kano
Kano
700001

Telephone

+2348062862213

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KYPF KANO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to KYPF KANO:

Share