Anas Sagir Auwal

Anas Sagir Auwal Follow and repost my new VIP account old account has been hacked 😭

03/07/2025

Ajaka gefe
Abaka Tarihin Nigeria
Yafi Ajaka gefe Abaka
Miliyan 70 kishin ƙasa Yafi kishin Aljihu malam 🤣

16/06/2025

Kana following dina kasa Done nima zanma
💥Let's go 💥
Anas Sagir Auwal
Weekly Challenge

KASAR CHINA....Ta tura da manyan jiragen Cargo dauke da muggan makamai zuwa kasar Iran a kokarin da take na temakawa Ira...
15/06/2025

KASAR CHINA....

Ta tura da manyan jiragen Cargo dauke da muggan makamai zuwa kasar Iran a kokarin da take na temakawa Iran, duk da cewa Iran tana da duk kalolin kayan yakin da zata iya cigaba da fafatawa da Isra'ilaaaa amma samun karin makaman zamani daga China hakan babbar nasara ce...

A nata bangaren kasar Pakistan ta shaidawa Amurka cewa idan har Isra'ila tayi amfani da makaman Nuclear akan kasar Iran ko shakka babu ita ma Pakistan zatayi amfani da Nuclear dinta ta kaiwa Isra'ila hari, sannan idan wasu kasashe irinnsu England da France ko Canada s**a shigarwa Isra'ila to suma Pakistan zasu tura da sojojinsu zuwa Iran don temakawa Iran...

A wani rahoto da Grok ya tabbatar a Twitter a safiyar nan an nuna cewa Isra'ila ta nemi Amurka da ta shigar mata cikin wannan yakin da takeyi da Iran amma Amurka taki yadda inda tace ai ba ita ce ta janyo yakin ba domin tana cikin tattaunawa da Iran shi Natanyahu yayi gaban kansa ya kaiwa Iran hari saboda Amurka ba zata shiga ba tunda akwai sansanonin Amurka masu yawa a yankin gabas ta tsakiya da Iran zata iya farmaka idan har Amurka ta shiga yakin....

To Madallah....

Nidai nace Ameen ya Allah
15/06/2025

Nidai nace Ameen ya Allah

15/06/2025

Wambai Market Oria Abuja line

Tabarr🫢🫢🫢
15/06/2025

Tabarr🫢🫢🫢

Alhamdullillah Masha Allah
15/06/2025

Alhamdullillah Masha Allah

Sarki Ilaje
21/05/2025

Sarki Ilaje

21/04/2025

Barka da safiya dafatan Kowa yatashi Lafiya Allah yahadamu da Alkhairi Cikin Wannan Rana

Barka da safiya Abokina Dafatan katashi Lafiya Kuyi Following dina Nima zanyi naku FOLLOW TO FOLLOW
09/04/2025

Barka da safiya Abokina Dafatan katashi Lafiya
Kuyi Following dina Nima zanyi naku

FOLLOW TO FOLLOW

29/12/2024

Available

Address

Dan Dinshe Sinima Bare Bari
Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Anas Sagir Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Anas Sagir Auwal:

Share