Ballah DAWO DAWO media

Ballah DAWO DAWO media Introduction
The Ballah Dawo-Dawo 2027 Movement was established to highlight the work, contributions,

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJUUN ×3Allah ya jaddada rahama ga mahaifiyar Ibrahim Umar BallahTsohon Dan majalisar tarayy...
13/04/2026

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJUUN ×3

Allah ya jaddada rahama ga mahaifiyar Ibrahim Umar Ballah

Tsohon Dan majalisar tarayya kumbotso

We moved
29/03/2026

We moved

Allah ka iya mana
29/03/2026

Allah ka iya mana

A yau lahadi 22/03/2026 anyi Gangamin  Taron bikin Barka da sallah (KALANKUWA) wanda aka saba gabatarwa a gidan Jagora S...
22/03/2026

A yau lahadi 22/03/2026 anyi Gangamin Taron bikin Barka da sallah (KALANKUWA) wanda aka saba gabatarwa a gidan Jagora Sen. Rabiu Musa Kwankwaso dake miller road 🥰🥰🥰

Masha Allah  Tawagar Hon Ballah NewsFeed tasamu halartar bikin sallah da yan kwankwasiyya ke tsarawa duk sallah
22/03/2026

Masha Allah
Tawagar Hon Ballah NewsFeed tasamu halartar bikin sallah da yan kwankwasiyya ke tsarawa duk sallah

Sakon maigida
21/03/2026

Sakon maigida

Yan uwa kowa yayi register da jam'iyar mu ta NNPP KWANKWASIYYA Follow this link to register or renew  your membership wi...
17/03/2026

Yan uwa kowa yayi register da jam'iyar mu ta NNPP KWANKWASIYYA

Follow this link to register or renew your membership with NNPP

https://www.nnpphq.org

A jiya LAHADI ne 15/03/2026, Hon. Ibrahim Umar Ballah ya gabatar da rabon kayan (Azumi) ga streering committee da shugab...
16/03/2026

A jiya LAHADI ne 15/03/2026, Hon. Ibrahim Umar Ballah ya gabatar da rabon kayan (Azumi) ga streering committee da shugabanni riko na kamar hukuma da mazabu goma 11 dake fadin karamar hukuma

Allah ya karɓi ibadunmu, ya yi mana gafara, ya ƙara wa jiharmu da ƙasarmu zaman lafiya, kwanciyar hankali, da arziki mai ɗorewa. Amin. 🤲
Rahoto
Bukhari Ashafa

28/02/2026

ALLAH YA CECI YAN ADAIDAITA SAHU
Mafi yawancin matasanmu itace sunaarsu akano
Akallah zasu kawa gwamnatin butulawa 150k kowanne mashin

Muna alfahari da iyayen kungiyar ballah dawo-dawo 2027Hon Aminu Emir Allah ya kawo baban raboHon Ballah NewsFeed
10/02/2026

Muna alfahari da iyayen kungiyar ballah dawo-dawo 2027
Hon Aminu Emir Allah ya kawo baban rabo
Hon Ballah NewsFeed

Address

Kumbotso Near Microfinance Bank
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ballah DAWO DAWO media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share