State Police

State Police May Almighty Allah continue to bless our Father land. (Nigeria) 🇳🇬

State Police 💪🏼☠️👮

Sanatocin Arewa sun sake kira ga Gwamnatin Nijeriya da gwamnonin jihohi da su gaggauta daukar mataki kan kudirin kafa ’y...
21/08/2026

Sanatocin Arewa sun sake kira ga Gwamnatin Nijeriya da gwamnonin jihohi da su gaggauta daukar mataki kan kudirin kafa ’yan sandan jihohi, domin tunkarar matsalar rashin tsaro da ke kara kamari a fadin kasar.

Jaridar Punch ta ruwaito sun ce kafa ’yan sandan jihohi na daga cikin matakan da za su taimaka wajen karfafa tsaro da bai wa jihohi damar taka rawar gani wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

Me za ku ce?

Rundunar 'Yan Sanda ta ce a shirye take da karɓar shirin kafa 'yan sandan jihohi idan aka amince da aiwatar da shi.Wanna...
07/08/2026

Rundunar 'Yan Sanda ta ce a shirye take da karɓar shirin kafa 'yan sandan jihohi idan aka amince da aiwatar da shi.

Wannan na cikin sanarwar da Kakakin Rundunar, CSP Ani Iniedu, ya fitar a ranar Alhamis 6 ga Agustan 2026.

Ya ce, Babban Sufeton 'Yan Sanda, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya bayyana hakan ne yayin buɗe taron wayar da kai na kwana ɗaya kan shirin kafa 'yan sandan jihohi, wanda Cibiyar Nazarin 'Yan Sandan Najeriya ta shirya.

Sanarwar ta ce, taron zai taimaka wa jami'ai su fahimci sauye sauyen da ake shirin yi a harkokin aikin 'yan sanda tare da ba su damar bayar da gudunmawa ga gyaran tsarin.

Haka kuma, Shugaban Cibiyar Nazarin ayyukan 'Yan Sandan, Farfesa Olu Ogunshakin, ya yaba wa Babban Sifeton kan kafa Kwamitin Rundunar 'Yan Sanda kan shirin kafa 'yan sandan jihohin.

Rundunar ta kuma buƙaci mahalarta taron su isar da ilimin da s**a samu ga sauran jami'ai a rundunar, tana mai jaddada cewa tana ci gaba da shirya jami'anta domin sauye sauyen da ake shirin yi a harkokin tsaro.

- Arewa Updates.

Ma'aikata Za Su Karɓi Ragowar Alawus na ₦35,000 Kafin 15 ga Agustan 2026 – Gwamnatin TarayyaGwamnatin Tarayya ta tabbata...
06/08/2026

Ma'aikata Za Su Karɓi Ragowar Alawus na ₦35,000 Kafin 15 ga Agustan 2026 – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa ma'aikatan gwamnatin tarayya cewa za a fara biyan ragowar bashin alawus na ₦35,000 kafin ranar 15 ga Agustan 2026.

Gwamnatin ta ce za a fara biyan kuɗaɗen da ma'aikatan ke bi ne kafin wannan wa'adin da ta ambata.

04/08/2026

State Police

Ameen 🤲🏼 Ya Allah

State Police Bill Scheduled For Presentation To Tinubu On September 3, Says GbajabiamilaPresident Bola Tinubu is expecte...
03/08/2026

State Police Bill Scheduled For Presentation To Tinubu On September 3, Says Gbajabiamila

President Bola Tinubu is expected to take the next major step in Nigeria’s proposed policing reforms on September 3, when the draft national policing bill is scheduled to be presented to him for approval.

The Chief of Staff to the President, Femi Gbajabiamila, disclosed this on Monday while briefing journalists at the State House after a meeting of the Presidential Working Group on the National Policing Bill.

House of Representatives Approves State Police BillThe House of Representatives has approved the bill submitted by Presi...
25/07/2026

House of Representatives Approves State Police Bill

The House of Representatives has approved the bill submitted by President Bola Ahmed Tinubu seeking to establish State Police in Nigeria.

The move is aimed at empowering state governments to play a greater role in securing their communities while reducing the burden on the Nigeria Police Force at the federal level.

If fully passed and implemented, the reform is expected to strengthen grassroots security and improve the country's overall security architecture. 🇳🇬Please share this update to keep others informed.

Like 👍 | Comment 💬 | Share 🔄 🇳🇬

BREAKING: The House of Representatives has passed the Executive Bill to establish state police, bringing Nigeria closer ...
24/07/2026

BREAKING: The House of Representatives has passed the Executive Bill to establish state police, bringing Nigeria closer to adopting a dual policing system aimed at improving security, tackling kidnapping, banditry and terrorism.

Follow us for stories that are shaping Nigeria and the world.

DA ƊUMI-ƊUMI: Ƴan Majalissar Wakilai Sun Amince Da Ƙudirin Kafa Ƴansandan JihohiMajalisar Wakilai ta Najeriya ta amince ...
23/07/2026

DA ƊUMI-ƊUMI: Ƴan Majalissar Wakilai Sun Amince Da Ƙudirin Kafa Ƴansandan Jihohi

Majalisar Wakilai ta Najeriya ta amince da ƙudirin gwamnatin tarayya na kafa ƴan sandan jihohi, a wani muhimmin mataki na sauya tsarin tsaro daga na tarayya kaɗai zuwa tsarin da jihohi ma za su mallaki rundunar ƴansanda.

An amince da ƙudirin ne a zaman majalissar na ranar Alhamis, bayan da majalisar ta janye tsohon ƙudirin gyaran kundin tsarin mulki da take aiki a kai, ta koma amfani da ƙudirin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar, kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito.

Tun da farko, Majalisar Dattawa ma ta riga ta amince da nata sigar ƙudirin, lamarin da ya ƙara kusantar da Najeriya ga tsarin da zai ba gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi damar gudanar da aikin ƴansanda tare.

Jimillar ƴan majalisa 311 ne s**a kaɗa ƙuri'a, inda 276 s**a yi hakan a zauren majalisar, yayin da 35 s**a shiga ta hanyar fasahar sadarwa.

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa kudirin zai ƙarfafa tsarin tsaron ƙasa, tare da inganta yaƙi da matsalolin tsaro kamar ta'addanci, garkuwa da mutane da kuma fashi da makami.

Da Ɗumi-ƊumiMajalisar wakilan Nijeriya ta kammala karatu kan kudurin kafa 'yansandan jihohi da Tinubu ya aike mataMajali...
23/07/2026

Da Ɗumi-Ɗumi

Majalisar wakilan Nijeriya ta kammala karatu kan kudurin kafa 'yansandan jihohi da Tinubu ya aike mata

Majalisar wakilan Nijeriya ta amince da kudirin gwamnatin Tinubu na kafa rundunar ƴan sandan jihohi a zaman majalisar da aka gudanar yau Alhamis.

Kudirin ya samu goyon bayan ƴan majalisa 311 da s**a halarci zaman na ranar.

A baya, TVC News ta ruwaito cewa majalisar ta janye nata kudirin da ta gabatar kan kafa 'yan sandan jihohin, sannan ta fara nazarin kudirin gwamnatin tarayya da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aika, inda cikin gaggawa ta amince da shi bayan kammala karatu a kansa.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa Jihar Kano ta shirya tsaf domin kafa Rundunar ’Yan Sandan J...
22/07/2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa Jihar Kano ta shirya tsaf domin kafa Rundunar ’Yan Sandan Jiha, yana mai cewa wannan tsari zai taimaka wajen ƙarfafa tsaron cikin gida, bunƙasa aikin tsaron al’umma, da kuma kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin ƙaddamar da Kwamitin Haɗin Gwiwa na Hukumomi Kan Yaƙi da Shan Miyagun Ƙwayoyi da Fataucinsu, a ɗakin taro na Gidan Gwamnatin Jihar Kano.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Darakta Janar na Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a na Gidan Gwamnatin Jihar Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar a ranar Laraba.

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce Rundunar ’Yan Sandan Jiha da ake shirin kafawa ba za ta maye gurbin Rundunar ’Yan Sandan Nijeriya ba, kuma ba za ta yi gogayya da ita ba. Ya ce manufar ita ce ta ƙara wa aikin rundunar ƙarfi, domin dukkansu suna da nauyin kare rayuka da dukiyoyin al’umma, tabbatar da doka da oda, da kuma inganta zaman lafiya.

Ya ƙara da cewa rundunonin biyu za su yi aiki kafad

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when State Police posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to State Police:

Shortcuts

Share