Comrade & Warkal media team

Comrade & Warkal media team Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrade & Warkal media team, Political organisation, kura karfi bakin fallasa, Kano.

13/07/2026

Alkawarin dobu 100,000 da mai girma Hon Aminu warkal yayiwa matar datace SA domestic na gwamna kano yayi musu empowerment na naira 1000 dai dai Afada Acika sai warkal 😂😂

Alhamdulillah A Yau litinin July 13-7-2026 Al cikin ikon Allah shugabancin wannan kungiya tamu s**a sami damar ganawa da...
13/07/2026

Alhamdulillah A Yau litinin July 13-7-2026 Al cikin ikon Allah shugabancin wannan kungiya tamu s**a sami damar ganawa da Chiaman party Na N.D.C kwankwansiyya na karamar hukumar Kura alhaji. Ahmad Nasidi Sabiu

Wannan ziyara ce Dan girmamawa A matsayinsa na shugaban jam iyyar NDC Reshen Karamar Hukumar Kura ✌️ me albarka Karkashin Jagorancin coordinator Billya lamido karfi Gundutse kuma An tattauna muhimman batutuwa nasiyasa dacigaban wannan kungiya mai Albarka

Muna AdduAr Allah yasaka musu da Alkhairi yasa sunje gida lpy

Comrade & Warkal media team
Manufa daya jagoranci biyu 🙏🙏💪💪🫡🫡

A yau cikin ikon Allah  wannan kungiya mai albarka Reshen karamar hukumar Ungogo chapter sun gudanar da taro namusamman ...
12/07/2026

A yau cikin ikon Allah wannan kungiya mai albarka Reshen karamar hukumar Ungogo chapter sun gudanar da taro namusamman inda s**a sami nasara wajan tattauna mushimman batutuwa dasu kashafi cigaban local government dinsu na Ungogo inda s**a tsaida matsaya ta cigaban wannan tafiya tamu

A madadin shugabancin wannan ƙungiya tamu muna miƙa saƙon ban gajiya ga daukacin shugabanni da wakilai da mambobin da s**a halarci taron mu na yau.

Muna matuƙar Godiya da lokacin ku game da jajircewa wajan bada gudummawar shawarwari masu amfani da kuka bayar domin ci gaban wannan ƙungiyar tamu tabbas Haɗinkai da kuka nuna a yau alama ce ta cewa kunshirya tafiya tare damu wajen gina ƙungiya mai ƙarfi da nagarta.

Muna adduAr Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka da alheri, Ya ƙara mana haɗin kai, hikima da basira tare da nasarori a dukkan matakai.

Comrade & Warkal media team
Manufa daya jagoranci biyu 💪💪

His Excellency, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, today Sunday (12th July 2026), has arrived at Mallam Aminu Kano In...
12/07/2026

His Excellency, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, today Sunday (12th July 2026), has arrived at Mallam Aminu Kano International Airport after successfully performing the sacred Umrah.

May Allah (SWT) accept his Umrah, answer his prayers, grant him good health, and continue to guide and bless him with wisdom and strength. Ameen.

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِيَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِنْ يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَ...
10/07/2026

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمٰنِ الرَّحِيمِ
يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا إِذَا نُودِيَ لِلصَّلَاةِ مِنْ يَوْمِ الْجُمُعَةِ فَاسْعَوْا إِلَىٰ ذِكْرِ اللَّهِ وَذَرُوا الْبَيْعَ ۚ ذَٰلِكُمْ خَيْرٌ لَكُمْ إِنْ كُنْتُمْ تَعْلَمُونَ
"Ya ku waɗanda kuka yi imani! Idan an yi kiran sallar Jumu'a, ku yi gaggawa zuwa ambaton Allah, ku bar ciniki. Hakan ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani."
(Suratul Jumu'ah, Aya ta 9 – 62:9)
Allah Maɗaukakin Sarki Ya nisantar da mu daga kunya da gazawa. Ya rusa duk wani shirin sharri a kanmu da masoyanmu. Ya kare mu daga makiyan da aka sani da waɗanda ba a sani ba. Allah (SWT) Ya yalwata mana da rahamarSa, albarkarSa, ni'imarSa da gafararSa. Ya ba mu da iyalanmu zaman lafiya, lafiya mai ɗorewa, arziki mai albarka, da kyakkyawan ƙarshe.
Allah Ya sa mu ci gaba da more rahamarSa, ni'imarSa da kariyarSa har zuwa Ranar Alƙiyama.
Amin Ya Rabbal 'Alamin. 🤲🏾
JUMU'AT MUBARAKAH!
Allah Ya sanya wannan Jumu'a ta zama alheri gare ku da iyalanku. Ameen.

GWARZO
09/07/2026

GWARZO

CLEAR ROAD 2027
09/07/2026

CLEAR ROAD 2027

AA GWARZO IS COMING
09/07/2026

AA GWARZO IS COMING

Jagora
09/07/2026

Jagora

Oga
09/07/2026

Oga

Address

Kura Karfi Bakin Fallasa
Kano
HAFIZU

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrade & Warkal media team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share