Kwankwasiyya On Air

Kwankwasiyya On Air Kwankwasiyya On Air is an independent media platform focused on political news, analysis, and public discussions.

This page is not officially affiliated with any political movement, group, or individual. All opinions expressed are for informational purpos

28/06/2026

Ƙaryar banza ihun kawai.....

Jam’iyyar APC Ta Yi Asarar Magoya Bayanta a Karamar Hukumar Bichi da ke Arewacin Jihar KanoMai Girma Ɗan Takarar Gwamnan...
28/06/2026

Jam’iyyar APC Ta Yi Asarar Magoya Bayanta a Karamar Hukumar Bichi da ke Arewacin Jihar Kano

Mai Girma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya karɓi sababbin magoya baya da s**a fice daga jam’iyyar APC a Karamar Hukumar Bichi.

Sabbin waɗannan magoya bayan sun bayyana cewa sun yanke shawarar komawa NDC ne saboda sun gamsu da manufofi da kuma jagorancin Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, tare da alƙawarin yin aiki tuƙuru domin ganin jam’iyyar ta samu nasara a zaɓe mai zuwa.

Hon. Hamza Ahmad Telan Mata.
28/6/2026

Kwankwasiyya Tit For Tat.🔴💪Ko wanne ɗan iska gara, sai ya buɗi baki ya zagi Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya, yai musu duk ...
02/06/2026

Kwankwasiyya Tit For Tat.🔴💪

Ko wanne ɗan iska gara, sai ya buɗi baki ya zagi Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya, yai musu duk irin tijarar da ya ga dama, ba laifi, baza ka ji uhum ɗin kowa ba daga munafukan masu ƙaryar tarbiyya.

Amma da zarar ɗan Kwankwasiyya ya mai da martani kan abun da akai masa, sai ka ga munafukai sun fara fitowa wai za si nasiha wacce yuwa wacce uba.

Shi Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya mutuncinsu a banza yake, halastacce ne ga kowanne gidan siyasa. Amma haramtacce ne ɗan Kwankwasiyya ya rama sai a ce bai da tarbiyya ko ya zagi wasu.

To wllh ba ɗa, duk wanda ya ga yana da ƴancin faɗar abun da ya ga dama akanmu, to kar ya tsammaci zamu ɗaga masa ƙafa. Mu ba za mu zagi kowa ba, amma za mu gaya maka abun da gwanda ma mu dakeka akan mu gaya maka.

Kwankwasiyya Tit For Tat.🔴💪

~ Aminu Sufi.

Ɗan halak mai halacci.Allah yai maka mai garin Kano ɗan Gwarzo.🔴
29/05/2026

Ɗan halak mai halacci.
Allah yai maka mai garin Kano ɗan Gwarzo.🔴

15/04/2026

Allah sarki Kwankwaso, lokacin da yake ta faɗi tashi dan ganin ya nemawa Abba mafita a rayuwa. Amma dake ba ɗan goyo bane, kalli halin da ake ciki yanzu.🥰

Kai tsaye daga Abuja, inda za a gabatar da babban taron Jam’iyar ADC na kasa.Daga Hon. Aminu Musa Karofi ne ya dauki nau...
14/04/2026

Kai tsaye daga Abuja, inda za a gabatar da babban taron Jam’iyar ADC na kasa.

Daga Hon. Aminu Musa Karofi ne ya dauki nauyin kawo muku.

“Leader Tanƙwashe Sawayenka!” — Kalaman Na Ƴar Talla Sun Tayar da Ƙura a SiyasaJigon Kwankwasiyya, Musbahu Na Ƴar Talla,...
14/04/2026

“Leader Tanƙwashe Sawayenka!” — Kalaman Na Ƴar Talla Sun Tayar da Ƙura a Siyasa

Jigon Kwankwasiyya, Musbahu Na Ƴar Talla, ya jawo hankulan jama’a bayan furta kalamai masu cike da saƙo: “Leader tanƙwashe sawayenka, wannan wawan zama ne.”

Furucin ya haddasa tambayoyi da cece-kuce, inda masu sharhi ke ganin yana ɗauke da gargaɗi ko saƙon faɗakarwa ga jagoranci kan wani lamari da ke buƙatar kulawa.

Har yanzu dai jama’a na ci gaba da tambaya: Me Na Ƴar Talla yake son isarwa ga Leader?

NB: Mu haɗu a comment dan jin ra'ayoyinku cikin mutunta juna.

~Kwankwasiyya On Air tare da taimakon fasahar AI.

Address

Zango 100
Kano
700212

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya On Air posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share