Wakiliyya Aminiyya Movement

Wakiliyya Aminiyya Movement Domin yada Ayyukan Rt Hon Sani Adamu Wakili

04/02/2026

RT Hon Sani Wakili
Go again

29/04/2025

Follow for follow
Let's go

29/04/2025

Alhamdulillah for today

Alhamdulillah!!!Ku tayani da Murna Mai Girma Mai Gidan mu Rt Hon. Sani Wakili ya bani Babbar Offer ta a federal Universi...
23/04/2025

Alhamdulillah!!!
Ku tayani da Murna Mai Girma Mai Gidan mu Rt Hon. Sani Wakili ya bani Babbar Offer ta a federal University Dutsin ma.

Daga garin Minjibir inda Mai girma Dan Majalissar tarayya mai wakiltar kananun hukumamomin Ungogo da minjibir RT Hon San...
22/04/2025

Daga garin Minjibir inda Mai girma Dan Majalissar tarayya mai wakiltar kananun hukumamomin Ungogo da minjibir RT Hon Sani Wakili ya Sami halarta gaisuwar mutuwa, (ta'aziyyar) Alh Salisu Galadima Minjibir, inda ya Sami rakiyar Shugaban karamar hukumar Ungogo Hon Tijjani Amiru Binyaminu da Chairman party Ungogo L.gAlh Bilya

Allah ya gafarta masa Ameen 🙏

Sarkin Yakin Sani Wakili
22/04/2025

We move again
21/04/2025

We move again

Cikin Hukuncin Ubangiji, A Yau Muka Dawo Aikin Saka Fitulin Solar Masu Amfani Da Hasken Rana A Sauran Mazabun Da Muke Da...
20/04/2025

Cikin Hukuncin Ubangiji, A Yau Muka Dawo Aikin Saka Fitulin Solar Masu Amfani Da Hasken Rana A Sauran Mazabun Da Muke Dasu Kamar Yadda Muka Fara Sakawa A Baya, Inda Muka Kawo Na Mazabun Kwarkiyya, Yadakunya Da Tsakuwa Dake Karamar Hukumar Minjibir, Wanda Aikin Sakasu Zai Fara Nan Take.

Muna Nan Tafe Ga Sauran Mazabun Da Ayyukan Mu Baizo Musu Ba.

Fatan Mu Allah Ya Cigaba Da Dafa Mana.
Yau Tafi jiya

18/04/2025

Follow my page Sarkin Yakin Sani Wakili
Let's go

Dubu Jiran Mutum daya
15/04/2025

Dubu Jiran Mutum daya

20/01/2025

Alhamdulillah

Address

TUDUN FULANI
Kano
36683434

Telephone

+2347036683434

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wakiliyya Aminiyya Movement posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share