GARO TV

GARO TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from GARO TV, Political organisation, NO: 9 Court Road, Kano.

23/08/2026

Shin Kwalliya Tana Biyan Kudin Sabulu A Kano Kuwa ???

RENEWED HOPE:

List of Federal Appointments to Kano State under President Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

1. Minister of State, Federal Capital Territory (FCT) : Hon. Mariya Mahmoud Bunkure Kano State;

2. Minister of State, Housing & Urban Development : Rt. Hon Yusuf Abdullahi Ata Kano State;

3. Chairman, Federal Airport Authority of Nigeria (FAAN), Ministry of Aviation – H. E. Abdullahi U. Ganduje (NW/Kano);

5. Secretary, Civil Defence, Immigration And Prisons Services Board – Major Gen. Jubril Abdulmalik Rtd, (NW/Kano);

6. Alhaji Abdullahi Abbas (NW/Kano) as Chairman of the Nigerian Agricultural Quarantine Service;

7. Hamza Ibrahim Baba (NW/Kano) as National Program Manager of the Government Enterprise & Entrepreneurship Program (GEEP);

8. Member, Governing Council, UNIABUJA, Prof. Sarki Abba Abdulkadir (NW/Kano);

9. Ismael Ahmed (NW/Kano) as the Executive Chairman of the Presidential Compressed Natural Gas Initiative (PCNGi);

10. Jamilu Wada Aliyu (NW/Kano), Chairman, National Educational Research & Development Council (NERDC);

11. Hon. Yahuza Ado Inuwa (NW/Kano), Chairman, Standards Organisation of Nigeria (SON);

12. Sanusi Musa, SAN (NW/Kano), Chairman, Institute for Peace and Conflict Resolution (IPCR);

13. Alhaji Abdullahi Magaji Lamda (NW/Kano), governing board member representing the Northwest zone at the Federal University of Environment and Technology, Ogoniland.

14. Abubakar Yusuf (NW/Kano) as commissioner of consumer affairs, NERC;

15. Muhammad Awwal Nayya (NW/Kano), Fed. Commissioner, Federal Character Commission;

16. Nasir Bala Aminu Ja'oji (NW/Kano) as Senior Special Assistant on Citizenship and Leadership;

17. Hafiz Kawu Ibrahim (NW/Kano) as Executive Commissioner, National Pension Commission (PenCom);

18. Hajia Maryam Bayi (NW/Kano) - Board member, NCC;

19. Umma Salma Isiyaku Rabiu (NW/Kano) as Executive Commissioner (Corporate Services), Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC);

20. Ali Nuhu (NW/Kano) as Managing-Director, Nigerian Film Corporation;

21. Professor Abba Zubairu (NW/Kano) as Board Chairman of National Blood Service Commission, NBSC;

22. Brigadier-General Lawal Ja’afar Isa (Rtd) (NW/Kano) as Executive Secretary of the National Commission for Almajiri and Out-of-School Children Education;

23. Alhaji Tijani Hashim Abbas (NW/Kano) as Senior Special Assistant to the President on Chieftaincy Matters;

24. Baffa Dan Agundi (NW/Kano), Director-General, National Productivity Centre (NPC);

25. Senator Bashir Lado Mohammed (NW/Kano) as Special Adviser to the President on Senate Matters;

26. Abdul'aziz Abdul'aziz (NW/Kano), Senior Special Assistant to the President, Print Media;

27. Abdullahi Tanko Yakasai (NW/Kano), Senior Special Assistant to the President, Community Engagement;

28. AVM H.B Abubakar (NW/Kano) as Chief of Air Staff;

29. Lt. Col. Auwalu Baba Inuwa (NW/Kano) as Commander of 177 Guards Battalion, Keffi, Nasarawa State;

30. Mr. Ali Muhammed Ali (NW/Kano), MD/CEO, News Agency of Nigeria (NAN);

31. Mr. Aminu Nabegu (NW/Kano), Member (Representing Jigawa | Kano) at Federal Civil Service Commission (FCSC);

32. Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa (NW/Kano), Federal Commissioner, at National Population Commission;

33. Shamsudeen Usman (NW/Kano), Chairman, Ministry of Finance Incorporated (MoFI);

34. CAS, Nigerian Air Force Headquarters - Air Marshal Hassan Abubakar (NW/Kano)

35. Dr. Mansur Mukhtar (NW/Kano), Board Chairman, Bank of Industry;

36. Shehu Yahaya (NW/Kano), Chairman, Development Bank of Nigeria (DBN);

37. ED, National Animal Production Research Institute (NAPRI) : Prof. Mohammed R. Hassan (NW/Kano);

38. EVC/CEO, National Agency for Science and Engineering Infrastructure (NASENI) : Mr. Khalil Suleiman Halilu (NW/Kano);

39. Mansur Kabir (NW/Kano), Chairman, Governing Council, NAFDAC;

40. Abba Zubairu (NW/Kano), Board Chairperson of the National Blood Service Commission (NBSC);

41. Shekarau Omar (NW/Kano), ED, at the Bank of Industry;

42. Rabiu Bichi (NW/Kano), Managing Director, Hadejia Jamaere River Basin Development Authority, Kano;

43. Baffa Abdulkadir (NW/Kano), Executive Director, (Engineering), Hadejia Jamaere River Basin Development Authority, Kano;

44. Musa Ilyasu Kwankwaso (NW/Kano), Executive Director (Finance), Hadejia Jamaere River Basin Development Authority, Kano;

45. Abba Aliyu (NW/Kano), Managing Director, Rural Electrification Agency;

46. Prof Maaji (NW/Kano), Managing Director, Northwest Development Commission;

Congratulations 🎊 Baba Ganduje Director Stakeholders Mobilization APC Presidential Campaign Committee 🙏
22/08/2026

Congratulations 🎊 Baba Ganduje
Director Stakeholders Mobilization
APC Presidential Campaign Committee 🙏

We are proud to announce that our own;Hon. Abubakar Kabir Abubakar Member, Bichi Federal constituency  Chairman, House c...
22/08/2026

We are proud to announce that our own;
Hon. Abubakar Kabir Abubakar
Member, Bichi Federal constituency
Chairman, House committee on appropriations has been appointed as Deputy Director Finance / Treasurer II in the 2027 APC Presidential Campaign Council, for the re-election of President Bola Ahmed Tinubu and Vice President Kashim Shettima.

Bichi to the world! 💚
Congratulations Sir. May Allah grant you wisdom and success in this national assignment.

15/08/2026

Makarantar Mu’assasatul Abubakar Saddiq Littahfizul Qur’an Waddirasatul Islamiyya, da ke Kuka Uku, Layin Kwalabe, a Ƙaramar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano, na bukatar taimakon gwamnatin jihar Kano da masu hannu da shuni.

Lambar asusun taimakawa:

Account number: 0003381008
Name: Salahdeen Sani
Bank: Taj Bank

13/08/2026

Yadda Makarantar Mu’assasatul Abubakar Saddiq Littahfizul Qur’an Waddirasatul Islamiyya, da ke Kuka Uku, Layin Kwalabe, a Ƙaramar Hukumar Nasarawa ta Jihar Kano, ta gudanar da taron walimar dalibai 39 da s**a samu nasarar haddace sassa daban-daban na Al-Qur’ani, daga Juz’i 30 zuwa Suratun Nas.

08/08/2026

I was privileged to represent the Executive Governor of Kano State, His Excellency Engineer Abba Kabir Yusuf, at the swearing-in ceremony for Batch 'B' Stream II NYSC Corps Members, held at the Kano State Orientation Camp in Kusalla, Karaye Local Government Area.

~Nura Iro Ma'aji

02/08/2026

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano His Excellency Alhaji Murtala Sule Garo 💣

Tare Da Mai Girma Dan Majalisar Tarayya Mai Hon Engr Hon. Abubakar Kabir Abubakar Bichi Agurin Dan Auren Auren Ya'yan Yan'uwan Engr Abba Bichi Allah Yasa Albarka. Ameen.

Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada aniyarta ta ƙarfafa tsohuwar dangantakar da ke tsakaninta da Jamhuriyar Sudan ta ha...
02/08/2026

Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada aniyarta ta ƙarfafa tsohuwar dangantakar da ke tsakaninta da Jamhuriyar Sudan ta hanyar faɗaɗa haɗin gwiwa a fannoni da s**a haɗa da kiwon lafiya, ilimi, kasuwanci da musayar al'adu.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, wanda Mataimakinsa, Hon. Murtala Sule Garo, ya wakilta, ya bayyana hakan ne yayin da ya karɓi Jakadan Jamhuriyar Sudan a Najeriya, Sheikh Mohammed Abdelaal Haroon, tare da mambobin al'ummar Sudan da ke zaune a Kano, a ziyarar girmamawa da s**a kai Fadar Gwamnatin Jihar Kano.

Da yake jawabi a madadin gwamnan, Mataimakin Gwamnan ya ce dangantakar Kano da Sudan tana da dogon tarihi, wadda ta samo asali daga haɗin kai a fannonin addini, al'adu, ilimi da kasuwanci tun ƙarni da dama da s**a gabata.

Ya kuma bayyana alhinin gwamnatin jihar kan halin ƙuncin jin kai da rikicin da ake fama da shi a Sudan ya haifar, tare da yin addu'ar samun zaman lafiya mai ɗorewa da farfaɗowar rayuwar al'ummar ƙasar.

"Muna matuƙar jimamin halin da ake ciki a Sudan, kuma muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi rahama ga waɗanda s**a rasa rayukansu, Ya ba waɗanda s**a ji raunuka lafiya, Ya ba waɗanda s**a rasa muhallansu haƙuri da mafita, sannan Ya tabbatar da zaman lafiya mai ɗorewa a Jamhuriyar Sudan," in ji shi.

Murtala Sule Garo ya yabawa Jakadan Sudan bisa ziyarar da ya kai Kano domin ganawa da 'yan ƙasar Sudan da ke zaune a jihar, yana mai cewa hakan alama ce ta jajircewar Ofishin Jakadancin Sudan wajen kula da jin daɗin 'yan ƙasarsa da kuma ƙarfafa alaƙar ƙasashen biyu.

Ya kuma tabbatar da cewa Gwamnatin Jihar Kano za ta ci gaba da tallafa wa duk wasu shirye-shiryen haɗin gwiwa da za su bunƙasa ilimi, kiwon lafiya, noma, kasuwanci da zuba jari tsakanin Kano da Sudan.

Har ila yau, Mataimakin Gwamnan ya yaba da tayin da Gwamnatin Sudan ta yi na bayar da guraben karatu kyauta gaba ɗaya ga ɗaliban Jihar Kano, yana mai bayyana hakan a matsayin wani muhimmin mataki na ƙarfafa haɗin gwiwar ilimi tsakanin ɓangarorin biyu.

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa rabon filaye da gwamnatinsa ke yi wa al'umma na da nufin ra...
01/08/2026

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa rabon filaye da gwamnatinsa ke yi wa al'umma na da nufin rage ƙarancin gidaje, samar da arziki ga iyalai, da kuma shimfiɗa tubalin ingantacciyar rayuwa ga al'umma.

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin rabon takardun mallakar filaye ga Manyan Mataimaka na Musamman (SSAs), Manyan Masu Ba da Rahoto (SSRs), Mataimaka na Musamman (SAs), Masu Ba da Rahoto (SRs) da Mataimaka na Kai Tsaye (PAs), ƙarƙashin kulawar Ma'aikatar Filaye da Tsare-tsaren Birane, a zauren Coronation Hall da ke Gidan Gwamnatin Kano.

Alhaji Abba Kabir Yusuf, wanda Sakataren Gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Umar Farouk Ibrahim ya wakilta, ya ce samun fili a cikin tsarin gwamnatin jiha wata babbar dama ce da za ta taimaka wajen bunƙasa rayuwar masu cin gajiyar shirin.

Ya ce shirin ba wai rabon filaye kaɗai ba ne, illa wata hanya ce ta ƙarfafa mallakar kadarori, rage matsalar gidaje, samar da arziki ga iyalai, da kuma ba matasa, mata da masu buƙata damar gina makomarsu.

Gwamnan ya ƙara da cewa gwamnatinsa ta yi imanin cewa auna shugabanci ba ya ta'allaka ne kan alƙawuran da ake yi ba, sai dai kan cika su, yana mai cewa wannan rabon filaye na daga cikin alƙawuran da gwamnatin ta cika.

Ya yabawa waɗanda s**a amfana da shirin bisa goyon bayan da s**a ba gwamnatinsa tun daga lokacin yaƙin neman zaɓe har zuwa yanzu, tare da buƙatarsu su ci gaba da zama jakadun gwamnatin wajen wayar da kan jama'a game da ayyuka da shirye-shiryen gwamnatin Abba Gida-Gida.

A nasa jawabin, Kwamishinan Filaye da Tsare-tsaren Birane, Alhaji Abduljabar Umar, ya ce yawan filayen da gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta raba ya zarce adadin da gwamnatocin tsofaffin gwamnonin Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Dr. Abdullahi Umar Ganduje s**a raba.

Ya kuma shawarci waɗanda s**a samu filayen da kada su yi gaggawar sayar da su, domin su adana su a matsayin jari na gaba.

Wasu daga cikin waɗanda s**a amfana da shirin, ciki har da Hassan Sani Tukur (SSA), Amir Abdullahi Kima (SSR), Jamilu Aliyu Drone (SA) da Shugaban Matasan APC na Kano, Salisu Yahaya Hotoro, sun gode wa Gwamna Yusuf tare da alƙawarin ci gaba da aiki domin tabbatar da sake zaɓensa a zaɓen shekarar 2027.

Congratulations ✌️✌️✌️
29/07/2026

Congratulations ✌️✌️✌️

Address

NO: 9 Court Road
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GARO TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share