06/01/2022
MANUFAR SAMI CHARLES.
Manufar sa mai kyau ce,
manufar sa yaki da miyagun yan ta'adda,
manufar sa dawowa da Nigeria martabar ta,
manufar sa Kudu da Arewa su hade a wuri guda domin ciyar da kasar nan gaba.
Sami Charles Alkhairi ne ga matasan kasar nan.