Wadada Reporters

Wadada Reporters WADADA REPORTERS 📰

📍 Nasarawa State, Nigeria
🎥 Showcasing the achievements, projects & development efforts of Sen.

Ahmad Aliyu Wadada
🤝 For a better Nasarawa
📞 Contact: 09068641665

05/09/2026
OFFICIAL DISCLAIMERWe wish to clarify that Wadada Reporters has no official affiliation with any organisation, campaign ...
04/09/2026

OFFICIAL DISCLAIMER

We wish to clarify that Wadada Reporters has no official affiliation with any organisation, campaign group, or media team associated with Senator Ahmed Aliyu Wadada.

Wadada Reporters is an independent media platform established to report and share news, photographs, videos, activities, programmes, policies, and public engagements of Senator Ahmed Aliyu Wadada.

While the platform supports and promotes Senator Ahmed Aliyu Wadada, Wadada Reporters does not claim to be his official media team or represent any organisation on his behalf.

Founded by:
Ameer Zayyanu Adam
Founder, Wadada Reporters
Media & Information Platform

One People, One Voice, One Future
04/09/2026

One People, One Voice, One Future

"Wadada gwauna koduwaye-Abdullahi Hussaini
04/09/2026

"Wadada gwauna koduwaye-Abdullahi Hussaini

GAYYATA TA MUSAMMAN: WAMBA YOUTHS COALITION TA SHIRYA BABBAN TARON RABON TALLAFI.‎Ƙungiyar Wamba Youths Coalition for Go...
04/09/2026

GAYYATA TA MUSAMMAN: WAMBA YOUTHS COALITION TA SHIRYA BABBAN TARON RABON TALLAFI.

Ƙungiyar Wamba Youths Coalition for Gov. Abdullahi A. Sule & Sen. Ahmed Aliyu Wadada Movement 2027 tana gayyatar jama’a zuwa gagarumin shirin ƙarfafa mata da marayu, wanda zai tallafa wa mata 300 daga mazabu 10 na ƙaramar hukumar Wamba.

‎Shirin zai gudana ne ƙarƙashin jagorancin Hon. Salisu Nagogo, tare da halartar manyan baƙi ciki har da Gwamna Abdullahi A. Sule da Sanata Ahmed Aliyu Wadada, da sauran shugabannin APC, sarakuna, masu ruwa da tsaki da ƙungiyoyin matasa.

‎📅 Rana: Asabar, 5 ga Satumba 2026
‎⏰ Lokaci: 10:00 na safe
‎📍 Wuri: Flying Start Event Center, Wamba LGA, Jihar Nasarawa.

‎Wadada Reporters
‎Mai kawo muku sahihan labarai da ayyukan Sanata Ahmed Aliyu Wadada.

"Before I Continue Tell Them Wadada Gwamna"-Senator Ahmed Wadada Aliyu
04/09/2026

"Before I Continue Tell Them Wadada Gwamna"-Senator Ahmed Wadada Aliyu

"Kafin Na Ci Gaba Ku Faɗa Musu Wadada Gwamna" inji Sanata Ahmed Aliyu Wadada
04/09/2026

"Kafin Na Ci Gaba Ku Faɗa Musu Wadada Gwamna" inji Sanata Ahmed Aliyu Wadada

"Wata Murya Ta Ce Mun Wadada Shi Ne Gwamnan Nasarawa Bayan A.A. Sule"Inji Tina onongo
03/09/2026

"Wata Murya Ta Ce Mun Wadada Shi Ne Gwamnan Nasarawa Bayan A.A. Sule"Inji Tina onongo

Sanata Wadada Yagana Da Masu Ruwa da tsaki Na Jam'iyyar APC.
03/09/2026

Sanata Wadada Yagana Da Masu Ruwa da tsaki Na Jam'iyyar APC.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Wadada Reporters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share