03/08/2026
Hukumar zaษe ta ฦasa mai zaman kanta, INEC ta wallafa bayanan Hon. Abubakar Ibrahim Maina a matsayin ษan takarar majalisar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Tarauni Wanda zai yiwa jam'iyyar PDP takara a zaษen 2027.
Muna rokon Allah ya bamu nasara kuma ya tabbatar mana da shi a matsayin zababben dan majalisar Tarayya na Tarauni.
Nasrun Minallahi Wa Fathun Qareeb โ๏ธ