24/08/2026
A yanmacin yau Lahadi, Gawuna Campaign Coordinating Team, (GCCT) ya kaddamar da Shuwagabannin kananan Hukumomi Shabiyar dake kano ta tsakiya, a Karkashir jagorancin tsohon Kwamishina Hon. Saleh Adamu Kwaru,
An Gudanar da taron a Babban Ofishin yakin Neman zaben Dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, dake kan titin Sani Marshal dake Karamar Hukumar Nassarawa.
Nura Sunusi Maliya
Media aide to H.E Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, Lahadi 23/8/2026.