Salihu Tanko Yakasai

Salihu Tanko Yakasai Masoyin Kano, da Arewa, da Najeriya. 2023 PRP Gubernatorial candidate in Kano State.
(2)

13/08/2026

Jiki magayi!

03/08/2026

Rise Up Naija Movement for Atiku Abubakar! 🤝

A jiya, ƙungiyar Rise Up Naija (RUN), ƙarƙashin jagoranci na, ta samu damar ganawa da shugabanmu mai jiran gado, In Sha ...
03/07/2026

A jiya, ƙungiyar Rise Up Naija (RUN), ƙarƙashin jagoranci na, ta samu damar ganawa da shugabanmu mai jiran gado, In Sha Allah, Mai Girma Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa.

A yayin ganawar, an tattauna kan ayyuka da manufofin ƙungiyar, tare da jaddada aniyar ci gaba da aiki tuƙuru domin samun nasarar jam’iyyar ADC. Ganawar ta ƙara mana ƙwarin gwiwa da azamar ci gaba da hidimtawa shugaban kasar mu na gobe da Izinin Allah, da jam’iyyar mu ta ADC da al’ummar Najeriya baki daya!

Domin zama dan kungiyar ka iya latsa wannan link din:

https://www.riseupnaija.org.ng//join?ref=2DBD5C22

30/06/2026

Tomorrow, we begin the inaugural 4-week virtual Citizen Leadership Course, proudly organised by Dawisu Academy in partnership with
Distinction AI.

This programme is designed for individuals who want to make a meaningful impact in their communities, regardless of whether they hold public office. Throughout the four weeks, participants will gain practical knowledge and skills in citizen leadership, civic engagement, ethical leadership, and community impact.

If you're passionate about contributing to positive change and becoming a more informed, responsible and impactful citizen, this course is for you.

Registration is still open.

Register now at:
Dawisu.distinction.app

Join us as we learn, lead and create lasting impact—one community at a time.



Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, His Excellency, Alhaji Murtala Sule Garo. Allah taya riko Ya sa albarka, Ya kum...
06/05/2026

Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, His Excellency, Alhaji Murtala Sule Garo. Allah taya riko Ya sa albarka, Ya kuma baka ikon sauke nauyin nan amin! 🤝

30/04/2026
Abinda gwamnatin Kano tayi na empowerment din dan Kampai ya ja wa Kanawa zagi a kasar nan. Dan Allah a dinga kiyaye wa b...
25/04/2026

Abinda gwamnatin Kano tayi na empowerment din dan Kampai ya ja wa Kanawa zagi a kasar nan. Dan Allah a dinga kiyaye wa ba ma so ana bata mana suna.

Fatan alheri Dr Moh na Jihar Niger. Allah Ida nufi amin! 🤝
21/04/2026

Fatan alheri Dr Moh na Jihar Niger. Allah Ida nufi amin! 🤝

Sabuwar Tafiya! 🔴🤝
17/04/2026

Sabuwar Tafiya! 🔴🤝

Address

State Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salihu Tanko Yakasai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share