Sani Sk T/Murtala Media

Sani Sk T/Murtala Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sani Sk T/Murtala Media, Political organisation, 13 Tudun Murtala, Kano.

A ranar 10 August  2025 Amb. Yusuf Imam Ogan Boye ya ziyarci Amb. Sani Sk T/Murtala
12/08/2025

A ranar 10 August 2025 Amb. Yusuf Imam Ogan Boye ya ziyarci Amb. Sani Sk T/Murtala

Alhammadulillah, Amb. Sani Sk lafiya kullum na Kara samuwa.
24/12/2024

Alhammadulillah, Amb. Sani Sk lafiya kullum na Kara samuwa.

“Ina godiya ga Allah, da ya sauke ni garin kano cikin aminci”Sani Sk ya na godiya ga Wanda su ka tare shi a airport da k...
21/12/2024

“Ina godiya ga Allah, da ya sauke ni garin kano cikin aminci”

Sani Sk ya na godiya ga Wanda su ka tare shi a airport da kuma wanda su ka tare shi a gida.

Ya na Mika godiya ga masufi zuwa Dubiya ya gode matuka. Yan uwa da abokan arzik”

Sakon Sani sk Tudun Murtala

04/12/2024

Wannan sako ne daga magoya bayan jamiyyar NNPP Kwankwasiyya, kar kashin jagoranci Amb. Sani SK Tudun Murtala

Na samu bakuncin DIG operation Ari Mohd Ali da kuma Mr Ali General Sales manager Mamuda care.Lallai mannan babbar ziyara...
30/11/2024

Na samu bakuncin DIG operation Ari Mohd Ali da kuma Mr Ali General Sales manager Mamuda care.

Lallai mannan babbar ziyara ce, Ina godiya Allah ya maida ku gida lafiya

Ina godiya

Alhamdulillah kullum lafiya na kara inganta."Ina kara godiya ga Al'uma da wanda su ka yi takakkiya zuwa Lagos domin su d...
27/11/2024

Alhamdulillah kullum lafiya na kara inganta.

"Ina kara godiya ga Al'uma da wanda su ka yi takakkiya zuwa Lagos domin su duba ni da ma su kiran waya da sakonni Ina godiya bi sa addu'o'i na gode Allah ya sa ka da alkairi"

Ambassador Sani SK Tudun Murtala Allah ya kara afuwa.

"A Daren jiya nasamu ziyarar  Hon. Yusuf Imam Ogan Boye tare da Hon. Dan Sani da sauran abokan arziki"Sun yi takakkiya z...
25/11/2024

"A Daren jiya nasamu ziyarar Hon. Yusuf Imam Ogan Boye tare da Hon. Dan Sani da sauran abokan arziki"

Sun yi takakkiya zuwa Lagos domin su duba Amb. Sani Sk T/m

Mu na godiya sosai Allah ya bar zumunci.

Wannan shine Wanda Allah ya kaddare shi ya buge Amb. Sani Sk da mota, Ganin irin yadda ya shiga damuwa kasancewar sa mai...
24/11/2024

Wannan shine Wanda Allah ya kaddare shi ya buge Amb. Sani Sk da mota,

Ganin irin yadda ya shiga damuwa kasancewar sa mai karamin karfi ya ce ya yafe masa domin shi din Direba ne na wata masana'anta,

Abin da ya bani mamaki shi ne wannan bawan Allah dalilin faruwar wannan Hadari ya rasa aikin sa,

Amb. Sani SK ganin yadda ya ke zuwa duba shi ya ce ba komai ya tafi wajen aikin sa kawai anan ya ke ce masa ai ansallame shi,

Yana kwance ya miki ya jajan ta masa ya ce kuma idan Allah ya nufa zai ba shi aikin yi a Garin Lagos.

Allah ya sa ka da alkairi Sk ya sa kuma kaffara.

Aslm. Ina mika godiya ga yan uwa da abokan arziki, ma su kiran waya da kuma da ma su tura sakonni da ma wanda su ka yi t...
18/11/2024

Aslm. Ina mika godiya ga yan uwa da abokan arziki, ma su kiran waya da kuma da ma su tura sakonni da ma wanda su ka yi takakkiya ina godiya matuka.

Ina gogiya ga Chairman din karamar hukumar Nassarawa Hon. Yusuf Imam Ogan Boye, da Hon. Hassan Husain Danmajalisar Tarayya, da kuma Hon. MB Aliyu Danmajalisar Jiha. da sauran yan'uwa da abokan Mu'amula.

Aslm. Ina kara hakurtar da ma su kira na a waya ban daga ba. Na samu tsautsayi ne Ina asibiti cikin kulawar asibiti, amm...
09/11/2024

Aslm. Ina kara hakurtar da ma su kira na a waya ban daga ba. Na samu tsautsayi ne Ina asibiti cikin kulawar asibiti, amma Alhamdulillah da sauki.

Barka mu da juma'a Allah ya hada mu da akairan da ke cikin wannan rana juma'at Mubarak.
08/11/2024

Barka mu da juma'a Allah ya hada mu da akairan da ke cikin wannan rana juma'at Mubarak.

Address

13 Tudun Murtala
Kano
700101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sani Sk T/Murtala Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share