Nazir Mayakin kwankwasiyya Dala 1

Nazir Mayakin kwankwasiyya Dala 1 NNPP KWANKWASIYYA GIDA GIDA

18/07/2026

Ga_ Sabuwar_ kano_ Tijjani_ gandu
Da

15/07/2026
11/07/2026

HUSSEIN GANDU

Allah yasa suyi amfani dashi ta hanyar daya dace. Boom 🎇
11/07/2026

Allah yasa suyi amfani dashi ta hanyar daya dace. Boom 🎇

All the way OK OK Nigeria will be OK
05/07/2026

All the way OK OK Nigeria will be OK

Kwankwasawa Assalamu_alaikum
30/06/2026

Kwankwasawa Assalamu_alaikum

Da É—umi-É—umi: Obasanjo Kwankwaso da Tambuwal sun halarci bikin naÉ—a Abubakar Mahmoud a matsayin Garkuwan Kano a fadar sa...
26/06/2026

Da É—umi-É—umi: Obasanjo Kwankwaso da Tambuwal sun halarci bikin naÉ—a Abubakar Mahmoud a matsayin Garkuwan Kano a fadar sarkin kano

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC, da tsohon gwamnan jihar kano Sen Rabi'u Musa Kwankwaso da tsohon gwamnan jihar Sokoto Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal sun halarci bikin naɗa Abubakar Balarabe Mahmoud da sarautar Garkuwan Kano a matsayin babban baƙo na musamman.

An gudanar da bikin cikin armashi a Fadar Sarkin Kano, inda Muhammadu Sanusi II ya naÉ—a Abubakar Mahmoud da wannan babbar sarauta ta gargajiya.

Bikin ya samu halartar fitattun mutane da manyan baƙi daga sassa daban-daban na ƙasar nan, waɗanda s**a taru domin shaida wannan gagarumin biki.

Mal salihu alkali a cigaba da tsayawa akan gaskiya..da fadar ita gaskiyar da kanta
05/03/2026

Mal salihu alkali a cigaba da tsayawa akan gaskiya..da fadar ita gaskiyar da kanta

Address

Dala Kano
Kano
700721

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazir Mayakin kwankwasiyya Dala 1 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share