Alh. Jafar Muhammad Shanono, OON

Alh. Jafar Muhammad Shanono, OON This is the Official page to promote the activities of Alh. Jafar Muhammad Shanono. Jarman Kano, Kano Emirate.
(1)

Officer of the Order of the Niger (OON)
Fmr Talban Karaye
Fmr Ajiyan Kano.

07/09/2026

Halin Magabata Ne Sada Zumunchi, Kyautatawa, Taimakawa, Tausayawa, Imani, Bin Nagaba, Dama Kuma Allah Yace Bin Nagaba Bin Allah. Mai Girma Jarman Kano Alhaji Jafar Muhammad Shanono OON Kadau Wannan Hali Cikin Halayyan Magabata, Fatanmu Da Addu'armu Allah Ya kara Maka Tausayin Jama'arka, Allah Yaja kwana Aameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum 🤲🏿

06/09/2026

FARIN WATA MAI HASKA DUNIYA JARMAN KANO.

05/09/2026

JARMAN KANO ITACEN QIRYA MAI BATA GATARIN YARO 🔥👑🙏👍✊🤲

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.KARANTA KAJI FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMADU ﷺ.'Yan uwa bari kuji wata falala mai girma wac...
04/09/2026

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM.

KARANTA KAJI FALALAR SALATIN ANNABI MUHAMMADU ﷺ.

'Yan uwa bari kuji wata falala mai girma wacce zaku samu a duk sanda kuka yiwa Annabi Muhammadu ﷺ salati.

Manzon Allah ﷺ yace :

*"Duk wanda yayi mun salati daga cikin al'ummata, a tsarkake daga zuciyarsa, Allah zai yi masa salati guda goma saboda ita, kuma zai daukaka darajarsa sau goma saboda ita. Kuma zai rubuta masa lada guda goma saboda ita. Kuma zai kankare masa zunubai guda goma"*

Hadisi ne ingantacce, imamut Tirmidhiy ne ya ruwaitoshi).

In banda salati ga Manzon Rahama ﷺ wacce ibadah ce take da wannan romon!! Ya ku 'yan uwa mu yawaita salati da tasleemi gareshi domin samun daraja da lada da biyan bukatu da yayewar damuwa.

Allah yasa mu dace Bijahi Rasulillahi ﷺ.

Ina Muku fatan Alkhairi Da Kuma Barka Da Jumma'ah.

22nd Rabi’ul Awwal 1448H/4th September 2026.

03/09/2026

JARMAN KANO, TARNAKIN MAKIYA DA MASU MAHASSADA🔥😍👑💙📸

Video credit 📸 Ahmad Nakowa

03/09/2026

JARMAN KANO KAZAMA HANTAR KURA HARAMIYAR KARE KOMIN KASAITARSA 🙏👍✊🤲👑🔥⚔️

02/09/2026

Tawagar Mai Girma Jarman Kano Alhaji Jafar Muhammad Shanono OON Tareda jama'arsa a bikin Sallar Gani na bana a Masarautar Kano.

Allah Ya Maimaita Mana Amin 🤲🏿

Alhaji Jafar Muhammad Shanono OON (Jarman Kano).Photo credit 📸 Muhammad Dallatu.
01/09/2026

Alhaji Jafar Muhammad Shanono OON (Jarman Kano).
Photo credit 📸 Muhammad Dallatu.

01/09/2026

Duk Haƙimai Anyi Shiri Baka Rabewa Kamanni...😅😍👑❤️💯📸

Address

Shanono LG
Kano
704102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alh. Jafar Muhammad Shanono, OON posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share