Abba kacika gwarzo

Abba kacika gwarzo abba is working aiki aiki
+2349076838022

03/09/2026

BREAKING NEWS 🚨
GWARZO–TSAURÈ–TSARIYAWA ROAD | 50.4KM
Kano Government opens tender for the 50.4km road project.
-SR Works

03/09/2026

BREAKING NEWS 🚨
TITIN BADARU – GAYAWA | 2.3KM
Tender opens for the 2.3km road construction.
-SR Works

03/09/2026

NEWS 🚨
ZAWACHIKI–SAMEGU–DANBARE | 6.2KM
Tender opens for the 6.2km road project.
-SR Min. Of Works

03/09/2026

NEWS 🚨
MAKODA LGA | 5KM DUALIZED ROAD
Tender opens for the 5km dualized road project.
– SR Min. Of Works

03/09/2026

NEWS 🚨
KUMBOTSO LGA | 5KM DUALIZED ROAD
Tender opens for the 5km dualized road project.
– SR Min. Of Works

03/09/2026

NEWS 🚨
KALEKUN FULANI–KALEKU–GWARMAI | 6.2KM
Tender opens for the 6.2km road project.
– SR Min. Of Works

03/09/2026

NEWS 🚨
YAR CHACHO–ALAJAWA–FARIURIWA - Shanono | 14.5KM
Tender opens for the 14.5km road project.
– SR Min. Of Works

03/09/2026

NEWS 🚨
JABA–PANISAU–UNGOGO ROAD | 11.4KM
Tender opens for the 11.4km dualization project.
– SR Min. Of Works

03/09/2026

NEWS 🚨
SOLAR STREET LIGHTS | KANO METROPOLIS
Tender opens for 140W solar street lights across Kano Metropolis.
– SR Min. Of Works

SABABBIN AYYUKAN HANYOYI 11 DA KANO TA BUƊE TENDER ƊINSU…Daga: khamis bashir Ayagi Mai ɗauko wa Gwamna Rahoto na Musamma...
03/09/2026

SABABBIN AYYUKAN HANYOYI 11 DA KANO TA BUƊE TENDER ƊINSU…

Daga: khamis bashir Ayagi
Mai ɗauko wa Gwamna Rahoto na Musamman kan Ma’aikatar Ayyuka ta Jihar Kano

Gwamnatin Jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Gwamna Engr. Alhaji Abba Kabir Yusuf, ta hannun Ma’aikatar Ayyuka ta Jihar Kano, ta buɗe damar neman tender ga yan kwangila domin aiwatar da wasu sabbin ayyukan hanyoyi da raya ababen more rayuwa.

Hanyoyin da aka buÉ—e tender É—insu sun haÉ—a da:

1. GWARZO–TSAURÈ–TSARIYAWA ROAD | 50.4KM

2. UMARU BABURA ROAD | 6.4KM

3. TITIN BADARU–GAYAWA | 2.3KM

4. ZAWACHIKI–SARMEGU–DANBARE | 6.2KM

5. DOGUWA LGA | 5KM DUALIZED ROAD

6. MAKODA LGA | 5KM DUALIZED ROAD

7. KUMBOTSO LGA | 5KM DUALIZED ROAD

8. KALEKUN FULANI–KALEKU–GWARMAI | 6.2KM

9. YAR CHACHO–ALAJAWA–FARIURIWA | 14.5KM

10. JABA–PANISAU–UNGOGO ROAD | 11.4KM

11. SOLAR STREET LIGHTS | KANO METROPOLIS | 140W

Waɗannan ayyuka na daga cikin ƙoƙarin gwamnatin Kano na ƙara inganta hanyoyi, sauƙaƙa zirga-zirga da bunƙasa ababen more rayuwa a faɗin jihar.

Allah ya ba wa mai rabo da kudurin aikin nasara, tare da tabbatar da aiki mai inganci.

– Khamis Bashir Bako Ayagi
Special Reporter to the Executive Governor
On Ministry of Works, Kano State.
2/9/2026

Address

Kano State Government House
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba kacika gwarzo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share