31/05/2026
Sirrin fatiha duniyane tareda lahira, babu abunda zakanema karasa wallahi tallahi,
Aqwai aikin shekara, adadin kasusuwan jikin mutum ko wace kasu dubu daya zakabata,
Musamman bayan ko wace sallar farilla kayi kafa ashirin da daya, Amman Zakarabashi bakwai bakwai, Kayi 7 don dafai, kayi 7 don fatahi kayi 7 dan jalabi, kaga ansamu 21, kuma ansamu 105 atakaice, Kuma duk wata bukata tashi karfe uku kayi adadin sunan Allah ko wace daya ba tareda numfashi ba, billhail lazi sai anbiyamaka bukatanka