RANO Local Government Council, Kano State

RANO Local Government Council, Kano State Zonal information unit,Rano local government council,Kano state

AA Rano da wasu kamfanoni 5 sun samu lasisin shigo da tan 720,000 na man fetur daga kasashen waje zuwa Najeriya
08/05/2026

AA Rano da wasu kamfanoni 5 sun samu lasisin shigo da tan 720,000 na man fetur daga kasashen waje zuwa Najeriya

Wanne fata kukewa Malam Naziru Yau?
04/05/2026

Wanne fata kukewa Malam Naziru Yau?

KASPA delegation and Jigawa State officials during a technical session at the man power development institute, Dutse, ma...
02/05/2026

KASPA delegation and Jigawa State officials during a technical session at the man power development institute, Dutse, marking the commencement of the 1-day learning visit. Fatima Amneef Abba Kabir Yusuf

Ana gayyatar kungiyoyin manoma da manoman jihar Kano gobe za'a kaddamar da shirin GEEP FARMERMONI a kano, ga form din a ...
25/04/2026

Ana gayyatar kungiyoyin manoma da manoman jihar Kano gobe za'a kaddamar da shirin GEEP FARMERMONI a kano, ga form din a kasa 👇🏽 ga masu sha'awar shiga tsarin.

Kaddamarwa zata gudana karkashin shugabancin DG KASPA Hon. Fatima Amneef, bisa shugabancin GEEP National Coordinator Hon. Hamza Ibrahim Baba Za'ai taron gobe a Coronation Hall Kano State Government House.

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLScfbMEtkKflDnmJx7cr7KQxbMOoVf3C7UrszSZLWw5jUHW4BA/viewform?usp=publish-editor

21/04/2026

Fatima Ameneef na Maraba da Uwargidan Shugaban Kasa Zuwa Kano
===========================

Fateema Abubakar Abdullahi, Darakta Janar ta Kano State Social Protection Agency, ta bayyana farin ciki da maraba da ziyarar Babbar Baƙuwa ta Musamman, Oluremi Tinubu, CON, Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya, zuwa Jihar Kano.

Ziyarar na zuwa ne domin kaddamar da taron yankin Arewa maso Yamma na baje kolin kirkire-kirkire da fasaha, wanda ke hada masu bincike, masu basira da masu kirkira dabarun kasuwanci domin samun tallafi da cika burinsu.

Taron na gudana ne karkashin hadin gwiwa tsakanin Gwamnatin Jihar Kano da Ma’aikatar Gwamnatin Tarayya mai kula da harkokin kimiyya, fasaha da kirkire-kirkire ta kasa.

Darakta Janar din ta bayyana cewa wannan ziyara na nuna cikakken goyon baya, kauna da kulawa da Uwargidan Shugaban Kasa ke da ita ga al’ummar Jihar Kano da yankin Arewa gaba daya.

Ana sa ran Oluremi Tinubu za ta kaddamar da shirin a ranar Alhamis, 23 ga Afrilu, 2026, a Babban Dakin Taro na Fadar Gwamnatin Jihar Kano.

Haj. Fateema Abdullahi ta yi kira ga mata da matasa da su fito da yawa domin tarbar wannan babbar baƙuwa tare da nuna kyakkyawar liyafa da girmamawa da al’ummar Kano s**a saba yi.

Ta kara da cewa wannan dama ce mai muhimmanci ga matasa da mata domin amfana da shirye-shiryen tallafi da bunkasa kirkire-kirkire da za su taimaka wajen cigaban tattalin arziki.

https://www.facebook.com/share/p/1E8PJDZAxP/

17/04/2026

Former Shekarau Aide Leads Outcry Over JAMB Candidate Hardship

A former aide to the former Governor of Kano State, Ibrahim Shekarau, Alhaji Ibrahim Sadauki Kabara, has led concerned parents and guardians in condemning the hardship faced by candidates in the ongoing 2026 Unified Tertiary Matriculation Examination (UTME).

In a formal petition addressed to the Registrar of Joint Admissions and Matriculation Board, the group decried the posting of many candidates, particularly minors, to examination centres located far from their places of residence.
According to the petitioners, the development has imposed heavy financial burdens on families due to soaring transportation costs, forcing many parents to struggle for fares to enable their children participate in the examination.

They also raised serious concerns over the safety of under-aged candidates compelled to travel long distances, often in the early hours of the day, thereby exposing them to security threats and avoidable dangers.

The group described the situation as unacceptable, stressing that no child should be made to risk life and safety in pursuit of education.

They therefore urged Joint Admissions and Matriculation Board to urgently review its centre allocation policy by ensuring candidates are posted within their Local Government Areas or close to their homes.
Other demands include the establishment of an emergency response desk for distressed candidates, special make-up examinations for affected students, and stronger collaboration with security agencies to guarantee safer movement for candidates.

The petitioners further called for wider consultations with parents, school proprietors and other stakeholders before future examinations.

They maintained that the UTME should remain a test of academic merit, not a test of hardship or survival.

Signed:
Ibrahim Sadauki Kabara
For Concerned Parents/Guardians of 2026 UTME Candidates

12/04/2026

Muna Jan hankaliin matasa dasu guji cin mutuncin manya a kafafen Sada zumunci.

Kowa ya debo da zafi bakinsa

ALHAMDULILLAH 🙏🏻A yammacin wannan rana, Mai Girma DG Kaspa Dr Fatima Amneef  karɓi bakuncin Sakataren Mulki na Ƙaramar H...
07/04/2026

ALHAMDULILLAH 🙏🏻

A yammacin wannan rana, Mai Girma DG Kaspa Dr Fatima Amneef karɓi bakuncin Sakataren Mulki na Ƙaramar Hukumar Rano a ofishinta.

Ganawar ta mayar da hankali kan muhimman batutuwa da s**a shafi ci gaban al’umma da hadin gwaiwa Kaspa da kananan hukumomi don inganta ayyukan jin ƙai a matakin ƙaramar hukuma.

Wannan na daga cikin ƙoƙarin hukumar na ƙarfafa haɗin gwiwa domin kawo ci gaba mai ɗorewa.

Address

RANO Local Government Secretariat
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RANO Local Government Council, Kano State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share