π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ

π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ This is hon. Hafiz sharif Political Blog. Invented to Enlighten Community Development Engaged by hon Hafiz sharif gambo. Note!!!

Don't believe if someone, or we, Ask for donation or money. We can't ask for your credentials or confidential Information

P.A Allah yasa ayi ibada karbabbiya πŸ›¬πŸ›¬
02/09/2026

P.A Allah yasa ayi ibada karbabbiya πŸ›¬πŸ›¬

HALAYEN SHUGABA NA GARIπŸ‘ŒYana Daga Cikin Halayen Shugaba Nagari Yin Kawaici Ko Kuma Shiru Ga Wasu Mutane Daga Cikin Al,um...
01/09/2026

HALAYEN SHUGABA NA GARIπŸ‘Œ

Yana Daga Cikin Halayen Shugaba Nagari Yin Kawaici Ko Kuma Shiru Ga Wasu Mutane Daga Cikin Al,ummarsa Masu Burin Kuntata Masa

Duk Wata Al,umma Da Shugaba Yake Jagoranta Sai Ya Samu Irin Wannan Al,ummar Amma Shugabanni Kalilan Ne Suke Iya Cin Wannan Jarrabawar

Wannan Shugabannin Allah Ne Kadai Ya Ware Abinsa Domin Akwai Wani Tanadi Da Yayi Musu Na Alkairi A Gaba

Irinku Muka Rasa A Cikin Shugabanni Da Wannan Nake Maka Addu'ar Allah Ubangiji Yabaka Ikon Sauke Nauyin Da Allah Ya Dora Maka Hon Hafizu Sharif 🀲🀲

01/09/2026

Shugaban kwamitin kasa da safayo na majalissar dokokin jahar kano Hon Hafizu Sharif Gambo Gurjiya a dakin taro na corona...
31/08/2026

Shugaban kwamitin kasa da safayo na majalissar dokokin jahar kano Hon Hafizu Sharif Gambo Gurjiya a dakin taro na coronation hall dake gidan gwabnatin jahar kano a wajen biyan diyyar filaye da kudade na al’ummar Rimin zakara tare da warware tsakaninsu da jami’ar BUK da gwabnatin jahar kano takeyi a wannnan rana.

FALLE ✌️✌️
31/08/2026

FALLE ✌️✌️

AIKIN RAYA KASA DA MEMBER YAYI A GARIN GWANERI DAKE MAZABAR GWAMMA yau dai bari inyi saukale akan garina  na gwaneri aka...
27/08/2026

AIKIN RAYA KASA DA MEMBER YAYI A GARIN GWANERI DAKE MAZABAR GWAMMA

yau dai bari inyi saukale akan
garina na gwaneri akan maigidana hon hafizu Sharif gambo gurjiya
irin abin alkairi da yayi agarina

1_ya gyara mana masallacin juma,a na garin gwaneri

2_yaba da gudun mawar gyaran masallacin kulin kanawa

3_ya Ba da tallafin gyaran solar kofar fada naira dubu dari

4_ya Gina masallaci kamsu salawati azangon kumai

5_ya bada kudi akan hanyarmu ta garin gwaneri da kungiyar ta nema akan yi mana kwalta naira miliyan daya da dubu dari biyu

6' ya kawo mana solar straight light A garin gwaneri

Hon hafizu kacika gwarzo 4+4

By hon Adam Abdullah gwaneri πŸ“·

Zamuyi Iyayinmu Dan Tabbatar Mana da Kujerarka a Karamar Hukumar Bunkure.Hon Hafizu Sharif Gambo Gurjiya Zababban Dan Ma...
26/08/2026

Zamuyi Iyayinmu Dan Tabbatar Mana da Kujerarka a Karamar Hukumar Bunkure.

Hon Hafizu Sharif Gambo Gurjiya Zababban Dan Majalissa Mai Wakiltar Karamar Hukumar Bunkure a Majalissar Dokokin Jihar Kano.

Domin Ka Tabbatar Mana da Kai Kana Kishin Al'ummarka da Kake Wakiltar su Dan Haka Muna Alfahari Dakai πŸ’― Zaka Kayi Nasara da lkon Allah βœŒοΈβ€οΈπŸ™

Musa bello kumurya

Mai bayarwa na farin ciki, wanda aka bawa yana farin ciki.Da yardar Allah zaka maimaita, hon Hafiz sharifDaga Abba barku...
25/08/2026

Mai bayarwa na farin ciki, wanda aka bawa yana farin ciki.
Da yardar Allah zaka maimaita, hon Hafiz sharif

Daga Abba barkum Mai barca

DAGA ABBA KABIR M DAUSAYIAlhamdullilah A jiya ne na hadu da tsohon Mai gida na hon      inda muka gaisa mukayi zuminci y...
25/08/2026

DAGA ABBA KABIR M DAUSAYI

Alhamdullilah
A jiya ne na hadu da tsohon Mai gida na hon inda muka gaisa mukayi zuminci yace dausayi ka gujemu nace member ba haka bane Muna nan ai yanzu gaba dayan mu a A.P.C member yace bana gari akayi bikinka nace bakomai wlh Mai gida take member yace bani account din ka ko na yogurt ka saiwa Amarya Ina godiya da karamci Mai girma member Allah ubangiji ya maimaita Maka kujerar ka
Bunkure 4+4 in Sha Allah

Siyasa mafi ma’ana ita ce siyasar da take da manufa mai kyau da kuma hangen nesa. Manufarmu ta alkhairi ce Allah ka tabb...
25/08/2026

Siyasa mafi ma’ana ita ce siyasar da take da manufa mai kyau da kuma hangen nesa. Manufarmu ta alkhairi ce Allah ka tabbatar mana da ita. Ameen.

π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ

Address

Bunkure Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π™ƒπ™Šπ™‰ π™ƒπ˜Όπ™π™„π™•π™ π™Žπ™ƒπ˜Όπ™π™„π™ π™‚π˜Όπ™ˆπ˜½π™Š π™ˆπ™€π˜Ώπ™„π˜Ό π™π™€π˜Όπ™ˆ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share