Mai Nasaba Mai Biskit Fagge

Mai Nasaba Mai Biskit Fagge Kwankwasiyya Kungiyace datake son cigaban Al ummar Nigeria baki daya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Jagoranmu Jagoran Talakawa Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ……….Da Fari Ina Mika Sakon Gaisuwa Ga...
11/05/2025

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Jagoranmu Jagoran Talakawa Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ……….

Da Fari Ina Mika Sakon Gaisuwa Ga Mai Girma Jagora Muna Rokon Allah Ya Kara Daga Darajarka Ya Kara Baka Lafiya Da Kaifin Basira Ya Kareka Daga Sharrin Masu Sharri Sannan Yayi Riko Da Hannayenka Ya Doraka Akan Dai Dai.

Abu Na Gaba Shine Mai Girma Jagora Munji Ra’ayoyin Mutane Da Yawa Akan Sauya Jam’iyya Wanda Da Yawa Daga Cikin Mutanen Da Muka Tuntuba Da Kuma Sauran Wayanda Bamu Tuntuba Bama Sun Bayyana Mana Ra’ayinsu Da Sha’awarsu Akan Ka Jamu Ka Kaimu Duk Inda Kakeso Mu Masu Biyayya Ne a Gareka Kamar Yadda Mai Girma Gwamna Ya Fada a Satin Nan Da Bakinsa.

Da Wannan Damar Muke Rokon Mai Girma Jagora Da Kayi Duba Na Tsanaki Ka Daukemu Ka Kaimu Jam’iyyar APC Dan Allah Saboda Wasu Dalili Masu Karfi Da Muke Dasu Wayanda Bazasu Fadu Anan Ba.

Sanin Kowa Ne Yadda Wayannan Mutane Suke Mana Bita Da Kulli Sun Hana Gwamnatin Rawar Gaban Hantsi Bisa Jagorancin Wasu Mutane Daga Fadar Shugaban Kasa Wanda Da Muna Jam’iyyar APC Babu Wanda Ya Isa Yayi Mana Haka Akwai Abubuwa Da Dama Da Wayannan Mutanen Suke Kokarin Toshewa Wannan Gwamnatin Kawai Saboda Ba Jam’iyyarsu Mukeyi Ba.

Ina Da Yakinin Shugaban Kasa Wanda Shine Jagoran Jam’iyyar APC Na Kasa Yafi Ganin Girmanka Akan Kowanne Irin Mutum a APC Arewa Baki Daya Bama Kano Ba

Al’ummar Jihar Kano Masu Saka Jar Hula Da Wayanda Basa Sakawa Yan Siyasa Da Wayanda Ba Yan Siyasa Ba Sun Gamsu Ka Jamu Ka Kaimu APC Saboda a Samu Saukin Wayannan Abubuwan Da Ake Mana Na Rashin Albarka.

Don Allah Madugu Mu Afka Kawai.🤲🏼
Jikan Oga ✍️✍️

Jikan Oga Sanata Rigi Rigi Yaɗauko Hayar Wasu Masu Comment Duk Bayan Second 3😂😂
10/05/2025

Jikan Oga Sanata Rigi Rigi Yaɗauko Hayar Wasu Masu Comment Duk Bayan Second 3😂😂

DEFECTIONS OF TOP POLITICIANS 1 Bola Tinubu: AD ➡ ACN ➡ APC2 Kashim Shettima: ANPP ➡ APC3 Muhammadu Buhari: ANPP ➡ CPC ➡...
10/05/2025

DEFECTIONS OF TOP POLITICIANS

1 Bola Tinubu: AD ➡ ACN ➡ APC
2 Kashim Shettima: ANPP ➡ APC
3 Muhammadu Buhari: ANPP ➡ CPC ➡ APC
4 George Akume: PDP ➡ ACN ➡ APC
5 Atiku Abubakar: PDP ➡ ACN ➡ PDP ➡️ APC ➡ PDP
6 Peter Obi: APGA ➡ PDP ➡ LP
7 Rabiu Kwankwaso: PDP ➡ APC ➡ PDP ➡ NNPP
8 Aminu Tambuwal: ANPP ➡ DPP ➡ ANPP ➡ PDP ➡ APC ➡ PDP
9 Godswill Akpabio: PDP ➡ APC
10 Bukola Saraki: PDP ➡ APC ➡ PDP
11 Rotimi Amaechi: PDP ➡ APC
12 Nasir El-Rufai: PDP ➡ CPC ➡ APC ➡ SDP
13 Bello Matawalle: ANPP ➡ PDP ➡ APC
14 Sheriff Oborevwori: PDP ➡ APC
15 Ifeanyi Okowa: PDP ➡ APC
16 Gbenga Daniel: PDP ➡ APC
17 David Umahi: PDP ➡ APC
18 Godwin Obaseki: APC ➡ PDP
19 Benedict Ayade: PDP ➡ APC
20 Femi Fani-Kayode: PDP ➡ APC ➡ PDP ➡ APC
21 Orji Uzor Kalu: PDP ➡ PPA ➡ PDP ➡ PPA ➡ APC
22 Nuhu Ribadu: ACN ➡ APC ➡ PDP ➡ APC
23 Peter Nwaoboshi: PDP ➡ APC
24 Rita Maduagwu: PDP ➡ APGA ➡ APC

Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso, Ph.D., FNSE, ya karɓi digirin digirgir na girmamawa daga Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko ...
10/05/2025

Sen. Rabi'u Musa Kwankwaso, Ph.D., FNSE, ya karɓi digirin digirgir na girmamawa daga Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote, wacce akafi sani da Kano University of Science and Technology, Wudil. Ragowar wanda aka bawa sun haɗa da:

Alhaji Dahiru Barau Mangal
Engr. Prince Arthur Ikpechukwu Eze, OFR
Barr. Ahmad Adeniyi Raji, SAN
Alhaji Mustapha Ado Muhammad

Jagoranmu abin alfaharinmu shine wanda yayi:

1. Shugaban ƙungiyar ɗaliban ta KADPOLY
2. Tsohon ma'aikacin gwamnati tsahon shekaru 17
3. Mataimakin shugaban majalisar wakilai ta ƙasa (1992)
4. Ɗan komitin gyaran kundin mulkin Nigeria (1994-1995)
5. Tsohon gwamnan jihar Kano sau biyu (1999-2003 da 2011-2015)
6. Babban ministan tsaro Nigeria (2003-2007)
7. Ɗan komitin sulhun Dafur da Somalia (2003-2007)
8. Sanatan ƙasar Nigeria (2015-2011)
9. Takarar zangon farko na tsayawa shugaban Nigeria (2015 da 2019)
10. Jagoran NNPP kuma ɗan takararta na shugaban ƙasa (2023)
11. Shine wanda ya ƙirƙiro tagwayen jami'o'in nan na Kano KUST (2000 & 2012)
12. Shine babu gwamnati yakai manyan Scholars su 370 zuwa ƙasashen waje na Dubai, India and Sudan ta gidauniyar Kwankwasiyya
13. Ya kuma kafa ƙungiyar nan ta Kwankwasiyya mai albarka.

A jawabinsa, yace yayi abubuwa da yawa na cigaban al'umma, amma yana so jama'a su tuna dashi a matsayin sa na wanda ya ƙirƙiro tagwayen jami'o'i a Kano. Sannan ya sadauƙar da digirin ga al'ummar Kano, Nigeria da kuma masu son cigaban jami'a a duk inda suke. Madugu kenan, Allah Ya kara lafiya, nisan kwana da ɗaukaka.

Ni dai Jagora ya burgeni ta hanyar kai matasa 370 zuwa ƙasar waje, ku kuma ta ina yafi burgeka?

No one noticed that His Excellency is requesting the CV of this lady. Please, if you know her, kindly provide Ibrahim Ad...
10/05/2025

No one noticed that His Excellency is requesting the CV of this lady. Please, if you know her, kindly provide Ibrahim Adam with her contact Please.

10/05/2025

FULL VIDEO: His Excellency Gov. Abba K Yusuf made an unscheduled visit to the Maximum Security Custodial Center in Janguza yesterday, Friday, 9/5/2025.

Ya kuka kalli wan nan kiran na Kantoma ?
25/01/2024

Ya kuka kalli wan nan kiran na Kantoma ?

Da zafi zafi aiki muka zo ba wasabaYanda aikin gyara da sake gina asibitin Nuhu Bamalli wanda gwamnatin jihar Kano a kar...
24/01/2024

Da zafi zafi aiki muka zo ba wasaba

Yanda aikin gyara da sake gina asibitin Nuhu Bamalli wanda gwamnatin jihar Kano a karkashin Mai girma gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, yake gudana a halin yanzu wanda yake gab da kammalawa.

Inbaku mantaba Mai girman gwamnan azagayen dayakeyi zuwa asubitocin jahar Kano yaje ni asibitin yayin da taddashi babu gyara Nan take Mai girma gwamna yabada umarnin a gyarashi akuma Gina wasu sassa na asibitin gwamna yace Ana gamawa insha Allah za,a Kara Sanya kwarrun ma aikata domin kula da marasa lafiya

Abba Aiki Yazo Bawasa Ba.

RESULT ƊIN ƊALIBAN INDIA YA FITO DA CIKAKKIYAR NASARA Ƙwalliya ta biya ƙudin sabulu, kwanaki muka sheda muku cewa ɗaliba...
20/01/2024

RESULT ƊIN ƊALIBAN INDIA YA FITO DA CIKAKKIYAR NASARA

Ƙwalliya ta biya ƙudin sabulu, kwanaki muka sheda muku cewa ɗaliban mu masu albarka da gwamnatin Alhaji Abba Kabir Yusuf ta ɗauki nauyin karatun digiri na biyu(Masters), sunyi kuma sun kammala jarabawar zangon karatunsu na farko, wato Semester 1.

Alhamdulillah, cikin ikon Allah, sakamakonsu ya fito cikin nasara, inda mafi akasarin ɗaliban s**a dinga yiwa jabawar cin kacha. Cikin hotunan dake ƙasa, sakamakon wasu daga cikin ɗaliban ne na jami'ar Sharda da suke tsangayar Biotechnology.

Yawancin su sunci A's a kwasa-kwasai da s**a ɗauka, kuma cikinsu babu mai ƙasa da 8/10 points. Daman chan wannan shine tsammanin mu gare su, tunda duk masu First Class ne.

Allah ya cigaba da basu Nasara🤲

Yusuf Ibrahim KofarMata
Komishinan Ilimi Mai Zurfi
Kano State, Nigeria
20 January, 2024

Address

No 126 Fagge D2 Kano
Kano
700213

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Nasaba Mai Biskit Fagge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share