Hon. Abubakar Mahadi Isah

Hon. Abubakar Mahadi Isah Siyasa babu cin mutunchi itace ita mukeyi My name is Abubakar Mahadi Isah I was born in Kano state Dala local government area

Alhamdulillah 🎉🥰🎉
24/08/2025

Alhamdulillah 🎉🥰🎉

Hasbunallahu wani'imal wakeeel Allah ga Abban kanawa kabashi nasara
10/12/2023

Hasbunallahu wani'imal wakeeel
Allah ga Abban kanawa kabashi nasara

BA ZA MU DAINA FADA BAKotun daukaka kara da tace Engr Abba Kabir Yusif ba dan jamiyyar NNPP bane sannan ta cire mana kur...
27/11/2023

BA ZA MU DAINA FADA BA

Kotun daukaka kara da tace Engr Abba Kabir Yusif ba dan jamiyyar NNPP bane sannan ta cire mana kuri'u 165,000, itace dai a hukuncin Jihar Benue tace bata hurumin shiga duk wani abu da ya shafi maganar cikin gida ta jamiyya, sannan a gefe guda a wani sabon hukuncin na Jihar Nasarawa ta ce bata da hurumin soke kuri'un duk da INEC ta tantance sannan ta bada sakamako.

Tabbas akwai tsantsar rashin adalci da nuna wariya a wadannan hukunce hukunce da kotun daukaka kara tayi mana.

Amma dai babu abinda ya fi karfin ikon Allah, mu na kan kai karar mu gare shi kuma da sannu zai bi ma na hakkin mu alfarmar fiyayyen halitta ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM 🤲

Tuba babu
26/11/2023

Tuba babu

I have reached 5.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉
11/11/2023

I have reached 5.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

14/08/2023

NASARA BATA SAMUWA SAI ANYI GWAGWARMAYA SAN NAN A HADA DA HAKURI

Address

Sheikh Muhammad Dan Almajir Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Abubakar Mahadi Isah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon. Abubakar Mahadi Isah:

Share