28/08/2026
……….DAN IMAMU GATAN ILMIN……….
Ayaune Wasu daga Cikin Matasan Da S**a Rabauta da Permanent and Pensionable Offers daga Mai Girma Shugaban Karamar Hukumar Dala Hon. Suraj Ibrahim Imam Yasamar musu S**ayo Wakilcin wasu daga Cikinsu S**a kawomasa Har Gida Takardunsu na K**a Aiki tareda Sanar masa cewa Tuni har sunfara Jin ALERT Mai Fasa Waya…..
Inda Amadadinsu Yusuf Taskira TY Yayi jawabin Godiya tareda bayyana Jindadinsu da Wannan Kyautayi da Shugaban yaimusu Wanda Sama da Shekaru da Gama karatunsu suna Zaune Lokaci Daya ya sharemusu hawayensu, Taskira Yakarkare jawabinsa da yiwa Chairman Adduar Allah Yasaka masa da Dukkan Alkhairansa Allah kuma yakaishi Matsayi Gaba…….
Akarshe Mai Girma Chairman Yaimusu Nasiha tareda Jan hankalinsu da su Zamo Jakadu nagari abun koyi ga Iyayensu da Karamar Hukumar Dala zasuyi Alfahari dasu a duk inda S**a Tsinci kansu amatsayin Ma’aikatan Gwamnati……..
Signed By……
Mohammed Garba Usman
(RAMOS DALA)
Chairman Suraj Ibrahim Imam Media Team
7 Points Agender Youths Movement Kano State
Abba Is Working
Abba Gida Gida 4+4
Kano a Construction Site
@