JAOJI KAWAI Jk

JAOJI KAWAI Jk JA'OJI KAWAI

SAƘON TA'AZIYYAInna lillahi wa inna ilaihi raji'un.Cikin matuƙar alhini da jimami na karɓi labarin rasuwar ɗan'uwanmu ku...
07/08/2026

SAƘON TA'AZIYYA

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.

Cikin matuƙar alhini da jimami na karɓi labarin rasuwar ɗan'uwanmu kuma abokin gwagwarmaya a tafiyar gidan Hon. Nasiru Bala Aminu Ja'oji, ƙarƙashin jagorancin Engr. Jabir Fuad Ja'oji, wato AMAH.

Hakika rasuwarsa babban rashi ne ga iyalansa, abokansa, da kuma dukkan 'yan wannan tafiya. Za mu ci gaba da tunawa da kyawawan halayensa, jajircewarsa, da irin gudummawar da ya bayar wajen cigaban tafiyarmu.

Muna addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya gafarta masa, Ya yalwata masa rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Allah Ya ba iyalansa, 'yan'uwansa, da daukacin mabiya wannan tafiya haƙurin jure wannan babban rashi.

Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa kurakuransa. Amin.

JA'OJI KAWAI
04/08/2026

JA'OJI KAWAI

04/08/2026
JA'OJI KAWAI.🫵🏻Tarauni Constituency 2️⃣0️⃣2️⃣7️⃣Izini Nagudu Abba Izini JAOJI KAWAI Jk Amina Sunusi Muhammad Safiyanu Ta...
22/07/2026

JA'OJI KAWAI.🫵🏻

Tarauni Constituency 2️⃣0️⃣2️⃣7️⃣

Izini Nagudu Abba Izini JAOJI KAWAI Jk Amina Sunusi Muhammad Safiyanu Tahir Adam Ahmad Zuwa Daya Jabeer Fuad

TARAUNI NA GODIYA 🤲🏻JAOJI KAWAI Jk Izini Nagudu Abba Izini Ahmad Zuwa Daya Amina Sunusi Muhammad Safiyanu Tahir Adam    ...
22/07/2026

TARAUNI NA GODIYA 🤲🏻

JAOJI KAWAI Jk Izini Nagudu Abba Izini Ahmad Zuwa Daya Amina Sunusi Muhammad Safiyanu Tahir Adam

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JAOJI KAWAI Jk posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share