Young Pantami

Young Pantami Allah Ta’ala Shisa Mu Wanye Lafiya 💯👏🏼

09/08/2026

Jan hankali akan Kyautatawa ‘yan uwa malamai
Masu full time (dah’awah)


Allah Ya Taimaki Angon Gombe🅿️2027✅
02/08/2026

Allah Ya Taimaki Angon Gombe
🅿️2027✅

01/08/2026

T**a kunji dai shima abunda Sheikh Barr. Ishaq Adam Ishaq akan takarar Professor Isa Ali Pantami, CON (Majidadin Daular Usmaniyya), tare da Yi masa fatan Nasara da Alheri.

Congratulations, Oga Salees.Allah Ya maka albarka. Allah Ya yi albarka akan ka. Allah Ya hada tsakaninku da alheri.
01/08/2026

Congratulations, Oga Salees.
Allah Ya maka albarka. Allah Ya yi albarka akan ka. Allah Ya hada tsakaninku da alheri.

ALHAMDULILLAH: Wallahi wannan wakar cin mutuncin Alkhairi ta dawo mana domin daga jiya zuwa yau, Allah ne kadai yasan ad...
31/07/2026

ALHAMDULILLAH: Wallahi wannan wakar cin mutuncin Alkhairi ta dawo mana domin daga jiya zuwa yau, Allah ne kadai yasan adadin farin jinin da ta karawa maigidanmu Professor Isa Ali Pantami (Majidadin Daular Usmaniyya).

An kuresu sun gagara kare kansu, karshe sunsa anyi abunda ya karawa Malam farin jinin da bamu taba ganin irin shi ba.

31/07/2026
31/07/2026

RRR ya kada APC a jahar GOMBE😂

Turaren wuta, ana kona ka kana kara kamshi.Gombe Ta Malam Ce In Sha ALLAH
31/07/2026

Turaren wuta, ana kona ka kana kara kamshi.

Gombe Ta Malam Ce
In Sha ALLAH

Jiya Kenan da me gidan mu Professor Isah Ali Ibrahim Pantami, a cikin wata ziyara daya kaiwa tsohon Gwamnan jahar Jigawa...
05/07/2026

Jiya Kenan da me gidan mu Professor Isah Ali Ibrahim Pantami, a cikin wata ziyara daya kaiwa tsohon Gwamnan jahar Jigawa Dr. Sule Lamido, a mahaifar shi dake karamar Hukumar Bamainan jahar jigawa

Address

Abuja
Kano
2233

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young Pantami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category