Special Assistant on Voters Engagement & Coordination North-west Zone

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Special Assistant on Voters Engagement & Coordination North-west Zone

Special Assistant on Voters Engagement & Coordination North-west Zone The Special Assistant for voters engagement and coordination Northwest zone to His Excellency Alh.

Atiku Abubakar, GCON (Wazirin Adamawa) former Vice President Federal Republic of Nigeria (1999-2007)

Insha Allah za mukawo muku wannan taro kai Tsaye a wannan shafin namu
05/09/2026

Insha Allah za mukawo muku wannan taro kai Tsaye a wannan shafin namu

04/09/2026
Public AnnouncementThe Special Assistant on Voter Engagement and Coordination (Northwest) to His Excellency Alh Atiku Ab...
03/09/2026

Public Announcement

The Special Assistant on Voter Engagement and Coordination (Northwest) to His Excellency Alh Atiku Abubakar GCON (Wazirin Adamawa) Comrade Idris Ibrahim U Gini invites all dedicated supporters of Wazirin Adamawa to the elders' endorsement of Alhaji Atiku Abubakar for president 2027 which is to take place at Darul Tauheed Event Centre on Saturday 5th September, 2027 at exact 10:00 a.m. prompt
Sign
S.A. Voter engagement and coordination to his Excellency Alh Atiku Abubakar GCON Wazirin Adamawa Comrade Idris Ibrahim U Gini

Idris Ibrahim Atiku Abubakar Idrisiyawa Farm Atiku Abubakar Hausa Ahmad Shehu Tanimu Adamu Tahir Abdussalam Abubakar

4 Days To Go
01/09/2026

4 Days To Go

Goran Gayyata
01/09/2026

Goran Gayyata

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

01/09/2026

- SPONSORED -
Ofishin Mataimaki na Musamman ga ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, mai kula da hulɗa da masu zaɓe da haɗin gwiwa a shiyyar Arewa maso Yamma, Comrade Idris Ibrahim Unguwar Gini, zai gudanar da taron tattaunawa da dattawan jihar Kano.

A cikin wasiƙar gayyata da Comrade Idris Ibrahim Ugwuwar Gini (Makama) ya sanya wa hannu, an bayyana cewa taron na daga cikin ayyukan da ake gudanarwa ƙarƙashin ofishinsa.

An tsara gudanar da taron ne a ranar Asabar, 5 ga Satumba, 2026 da ƙarfe 10:00 na safe, a Darul Tauhid, bayan Ummi Plaza, kan titin Zariya, Jihar Kano.

Wasiƙar ta bayyana taron a matsayin wani muhimmin taro na siyasa da ya shafi tushen al’umma, wanda zai haɗa dattawan Jihar Kano.

Masu shirya taron sun buƙaci kafafen yaɗa labarai da su halarta domin ɗaukar rahoto da isar da muhimman abubuwan da za su gudana ga jama’a.

Sun kuma bayyana cewa za a samar da isassun tsare-tsare ga ma’aikatan kafafen yaɗa labarai da za su halarci taron, ciki har da damar gudanar da tambayoyi da hira da mahalarta.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Special Assistant on Voters Engagement & Coordination North-west Zone posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share