13/07/2026
Mai Girma Jagora Kuma Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano Farfesa Hafiz Abubakar MFR Ya Karbi Bakunchin Tsohon Dan Takarar Majalisar Tarayya Na Gwale Hon. Muhammad Kassim Warure Tareda Tawagar Sa Domin Taya Shi Murna Bisa Kasancewa Daya Daga Cikin Wanda Hukumar Kula Da Abinchi Ta Duniya Zata Karrama A Watan October Wanda Zai Gudana A Birnin Hong Kong Dake China.