28/08/2026
Idan da mutanen nan suna aiki da tunanin da Allah ya basu, da sun haƙura sun dena k**a mana mutane. Kullum cikin tsoratarwa, da razanar da Kwankwasawa ake, amma hakan bai taɓa sa munji ko gezau ba akan tafiyar Kwankwasiyya!
NOW!