Informatics cohort 3 student support Abba go again 2027- 44 LGAs

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Informatics cohort 3 student support Abba go again 2027- 44 LGAs

Informatics cohort 3 student support Abba go again 2027- 44 LGAs student from Informatics Institute

16/07/2026
๐ŸŽ‰ SAฦ˜ON TAYA MURNA ๐ŸŽ‰A madadin Informatics Institute Cohort 3 Student Support Abba Go Again 2027 (44 LGs Team), muna miฦ™a...
16/07/2026

๐ŸŽ‰ SAฦ˜ON TAYA MURNA ๐ŸŽ‰
A madadin Informatics Institute Cohort 3 Student Support Abba Go Again 2027 (44 LGs Team), muna miฦ™a saฦ™on taya murna ga Dr. Bashir Abdu Muzakkar, Director General, Kano State Information Technology Development Agency (KASITDA), bisa zaษ“en da aka yi masa a matsayin mamba na Kwamitin Yaฦ™in Neman Zaษ“en Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf na shekarar 2027.
Wannan naษ—i wata alama ce ta amincewa da ฦ™warewa, jajircewa da irin gudummawar da yake bayarwa wajen bunฦ™asa ilimin kimiyya da fasaha a Jihar Kano.
Muna yi masa fatan Allah Ya ba shi lafiya, hikima da nasara wajen sauke wannan nauyi, tare da fatan wannan tafiya za ta kasance sanadin ci gaba da kawo ayyukan ci gaba a Jihar Kano da Mai Girma Gwamna ABBA KABIR YUSUF take kawowa jiha da kuma bunฦ™asa ilimin kimiyya da fasaha a jihar.
Allah Ya ba da nasara. Amin.
Signed:
Ibrahim Sammani Ibrahim
Secretary
Informatics Institute Cohort 3 Student Support Abba Go Again 2027 (44 LGs Team)

'utasimUbaAdamu

โš ๏ธ TABBAS BA WANDA KAKE FAฦŠA DA SHI BA NE CIKAKKEN MAKIYINKA BA.Ka yi hankali da wanda zai nuna maka soyayya, ya nuna wa...
18/06/2026

โš ๏ธ TABBAS BA WANDA KAKE FAฦŠA DA SHI BA NE CIKAKKEN MAKIYINKA BA.
Ka yi hankali da wanda zai nuna maka soyayya, ya nuna wa duniya cewa yana sonka, amma a ษ“oye yana ฦ™oฦ™arin tarwatsa rayuwarka. Irin waษ—annan mutanen na iya kasancewa 'yan uwa, yayye, kanne, kannen mahaifi, yayyen mahaifi, kannen mahaifiya, yayyen mahaifiya, ko kuma abokai.
Wani zai iya zuwa wajen duk wanda zai iya taimaka maka a rayuwa domin ya nuna wa wannan mutum cewa shi ne mafi sonka. A hankali ya raba ka da kowa har sai ya kasance shi kaษ—ai ne a kusa da kai. Manufarsa kuwa ita ce ya hana duk wanda zai iya taimaka maka fahimtar halin da kake ciki.
Zai nuna wa duniya cewa kai ba ka buฦ™atar tallafi, ko kuma ya sa a riฦ™a ganin kana cikin wadatar da ba ka da ita. Zai iya yin wata kyauta ko sadaka a sunanka, ya nuna wata kadara a matsayin mallakinka, ko ya ara maka kuษ—i domin wasu su ษ—auka cewa kana da abin da kake buฦ™ata.
Har ma zai iya nuna cewa kai ma kana taimaka masa, ba don ya yaba maka ba, sai don ya rage yiwuwar wani ya taimake ka. Haka kuma zai iya nuna wa duniya cewa ba ka da jajircewa ko kyakkyawan hali, domin mutane suna ganin ba zai taษ“a yi maka sharri ba.
๐‘๐‘Ž๐‘– ๐‘–๐‘ฆ๐‘Ž ษ—๐‘Ž๐‘ข๐‘˜๐‘Ž ฦ™๐‘Ž๐‘›๐‘Ž๐‘›๐‘Ž๐‘› ๐‘˜๐‘ข๐‘Ÿ๐‘Ž๐‘˜๐‘ข๐‘Ÿ๐‘Ž๐‘›๐‘˜๐‘Ž ๐‘ค๐‘Žษ—๐‘Ž๐‘›๐‘‘๐‘Ž ๐‘‘๐‘Ž ๐‘๐‘Ž ๐‘Ž ๐‘˜๐‘ข๐‘™๐‘Ž ๐‘‘๐‘Ž ๐‘ ๐‘ข ๐‘๐‘Ž, ๐‘ฆ๐‘Ž ๐‘š๐‘Ž๐‘ฆ๐‘Ž๐‘Ÿ ๐‘‘๐‘Ž ๐‘ ๐‘ข ๐‘š๐‘Ž๐‘›๐‘ฆ๐‘Ž๐‘› ๐‘™๐‘Ž๐‘–๐‘“๐‘ข๐‘“๐‘“๐‘ข๐‘˜๐‘Ž ๐‘Ž ๐‘–๐‘‘๐‘Ž๐‘›๐‘ข๐‘› ๐‘š๐‘ข๐‘ก๐‘Ž๐‘›๐‘’.
๐™•๐™–๐™ž ๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™—๐™– ๐™ ๐™– ๐™ ๐™ชษ—๐™ž๐™ฃ ๐™™๐™– ๐™—๐™– ๐™ฏ๐™– ๐™จ๐™ช ๐™—๐™ž๐™ฎ๐™– ๐™ข๐™–๐™ ๐™– ๐™—๐™ชฦ™๐™–๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™ ๐™– ๐™—๐™–, ๐™ฎ๐™– ๐™จ๐™– ๐™ ๐™– ๐™˜๐™ž ๐™œ๐™–๐™—๐™– ๐™™๐™– ๐™ฉ๐™ช๐™ฃ๐™–๐™ฃ๐™ž๐™ฃ ๐™˜๐™š๐™ฌ๐™– ๐™ฌ๐™–๐™ฉ๐™– ๐™ง๐™–๐™ฃ๐™– ๐™ฏ๐™–๐™ž ๐™ฉ๐™–๐™ž๐™ข๐™–๐™ ๐™– ๐™ ๐™– ๐™จ๐™ค๐™จ๐™–๐™ž, ๐™™๐™ค๐™ข๐™ž๐™ฃ ๐™ ๐™–๐™™๐™– ๐™ ๐™– ๐™ฃ๐™š๐™ข๐™ž ๐™๐™–๐™ฃ๐™ฎ๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™ฏ๐™– ๐™ ๐™– ๐™™๐™ค๐™œ๐™–๐™ง๐™– ๐™™๐™– ๐™ ๐™–๐™ฃ๐™ ๐™–.
๐Ÿ…ธ๐Ÿ†๐Ÿ…ธ๐Ÿ…ฝ ๐Ÿ††๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ณ๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ฝ๐Ÿ…ฝ๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ฝ ๐Ÿ…ผ๐Ÿ†„๐Ÿ†ƒ๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ฝ๐Ÿ…ด ๐Ÿ…ผA๐Ÿ†‰๐Ÿ…ฐ ๐Ÿ†‚๐Ÿ†„ ๐Ÿ…ธ๐Ÿ†ˆ๐Ÿ…ฐ ๐Ÿ…บ๐Ÿ†„๐Ÿ†‚๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ฝ๐Ÿ†ƒ๐Ÿ…ฐ๐Ÿ† ๐Ÿ…ธ๐Ÿ†ˆA๐Ÿ†ˆ๐Ÿ…ด๐Ÿ…ฝ๐Ÿ…บ๐Ÿ…ฐ ๐Ÿ…ธ๐Ÿ…ณ๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ฝ ๐Ÿ†‚๐Ÿ†„๐Ÿ…บ๐Ÿ…ฐ ๐Ÿ…ต๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ท๐Ÿ…ธ๐Ÿ…ผ๐Ÿ…ฒ๐Ÿ…ธ ๐Ÿ†‚๐Ÿ†„๐Ÿ…ฝ๐Ÿ…ฐ ๐Ÿ†‚๐Ÿ…พ๐Ÿ…ฝ ๐Ÿ†ƒ๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ป๐Ÿ…ป๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…ต๐Ÿ…ฐ ๐Ÿ…ผ๐Ÿ…ฐ๐Ÿ…บ๐Ÿ…ฐ.
Tabbas irin waษ—annan mutane suna daga cikin mafi haษ—arin mutane a rayuwa, domin makircinsu yana iya jawo wa mutum asarar alheri a duniya da lahira.
Amma gane irin waษ—annan mutane ba abu ne mai sauฦ™i ba. Sai an yi zurfin bincike da lura sosai, domin wani wanda ba ya cikinsu za ka iya zaton yana cikinsu, yayin da wanda yake cikinsu kuma ba za ka zarge shi ba.
Idan aka gano irin waษ—annan mutane, wajibi ne a yi taka-tsantsan da su ta hanyar hikima. Domin idan ba haka ba, za su sake amfani da lamarin wajen nuna wa duniya cewa kai mutum ne marar kirki, duk da irin abin da suke yi maka.
๐Ÿคฒ ALLAH YA SA MU DACE, YA TSARE MU DAGA SHARRIN MASU FAKEWA DA SOYAYYA. AMIN.
โœ๏ธโœ๏ธ๐Ÿ…ฐ๏ธ๐Ÿ…ฑ๏ธ๐Ÿ…ฑ๏ธ๐Ÿ…ฐ๏ธ
Ibrahim Sammani Ibrahim

Sponsored: MUNA DA HUJJAR ZABEN SANATA BARAU MUJADDADIL ISLAMA.A karkashin wakilcin Mai girma DSP Barau I. Jibrin PhD. C...
10/05/2026

Sponsored: MUNA DA HUJJAR ZABEN SANATA BARAU MUJADDADIL ISLAMA.

A karkashin wakilcin Mai girma DSP Barau I. Jibrin PhD. Cfr. Maliya, ฦ˜aramar Hukumar ฦagwai ta rabauta da katafaren Asibiti Reshen Malam Aminu Kano General Hospital ฦagwai

Karkashin Wannan asibiti Akwai ma'aikata Wanda Barau Maliya ya samawa aiki Wanda zasuyi aiki domin tabbatar da inganta lafiya a karamar Hukumar Bagwai Dama sauran Sassan jihar Kano

Allah kalli Barau Maliya

Basiru Yusuf Shuwaki
Daraktan Kafafen Sadarwar na zamani na Mai girma Dsp. Dakta Barau Mujaddadil Islam.

4+4
02/05/2026

4+4

Abba 4+4 Insha Allah
11/04/2026

Abba 4+4 Insha Allah

11/04/2026

Aslm.barkanmu da tashi dftan kowa yatshi lfiya

02/03/2026

Special event

PRO 1
02/03/2026

PRO 1

02/03/2026

Exco Team

Address

Ahmad Bello Way Nasarawa GRA Kano
Kano
ABBAGOAGAIN

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Informatics cohort 3 student support Abba go again 2027- 44 LGAs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share