Engineer Sagir koki Mobilization Aweiness

Engineer Sagir koki Mobilization Aweiness Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Engineer Sagir koki Mobilization Aweiness, Government Organization, Kano.

BA RABO DA GWANIBA SAMUN KAMARSA SHENE AYKI ALLAH YA MAI.MAI TAMAKA KUJERAR KA KATATAYI
14/04/2026

BA RABO DA GWANIBA SAMUN KAMARSA SHENE AYKI ALLAH YA MAI.MAI TAMAKA KUJERAR KA KATATAYI

HASKEN BIRNIN KANO SAGIR KOKIA Yau Litinin, An Ci Gaba Da Aikin Kawo Karin Wasu Fitilun Solar Masu Amfani Da Hasken Rana...
14/04/2026

HASKEN BIRNIN KANO SAGIR KOKI

A Yau Litinin, An Ci Gaba Da Aikin Kawo Karin Wasu Fitilun Solar Masu Amfani Da Hasken Rana (Solar Streetlights) Guda 1,500, Wanda Wannan Shine Karo Na Huɗu Kenan Da Ake Kawowa, Wanda Hon. Engr. Sagir Ibrahim Koki Zai Kara Sakawa A Cikin Dukkanin Mazaɓu 13 Da Ke Ƙaramar Hukumar Birni Da Kewaye.

Yayinda A Cikin Wannan Satin Za A Fara Gudanar Da Aikin Saka Wadannan Fitilu A Wuraren Da S**a Dace, Musamman A Cikin Lunguna da Saƙo, Domin Kara Inganta Harkar Tsaro Da Kuma Walwalar Al’umma.

Muna Addu’ar Allah Ya Saka Masa Da Alkhairi, Ya Kuma Kara Masa Kwarin Gwiwar Ci Gaba Da Gudanar Da Ayyukan Alheri Ga Al’ummarsa.

SAGIR KOKI MEDIA TEAM

WASU DAGA CIKIN  AIKACE AIKACEN DA ENGR. SAGIR KOKI YAYI A LUNGU DA SAKO NA MUNICIPAL 🔥🔥🔥A cikin ƙasa da shekaru Uku da ...
14/04/2026

WASU DAGA CIKIN AIKACE AIKACEN DA ENGR. SAGIR KOKI YAYI A LUNGU DA SAKO NA MUNICIPAL 🔥🔥🔥

A cikin ƙasa da shekaru Uku da fara wakilcin, Mai Girma Member Engr. Koki Sagir ya kafa tarihi na aiki, Da kishin al’umma.

1. Samar da borehole guda 76 A. Fadin Karamar Hukumar Birni inda kowace mazaba ta amfana da Shi

2. Biyan kuɗin jarrabawar NECO ga ɗalibai 650.

3. Biyan kuɗin jarrabawar JAMB ga ɗalibai 600.

4. Daukar nauyin karatun ɗalibai mata 24 a Nafisatu College of Midwifery Madobi, tare da biyan kuɗin karatu gaba ɗaya da kuma ba su kuɗin kashewa duk ƙarshen wata.

5. Sanya sabbin transformers guda Sama Da 10 a mabanbantan Mazabu

6. Gina Cibiyar Koyar Da Sana'oi Ga Matasa A Makarantar Maryam Aloma

7. Horas da matasa maza da mata sana’o’i daban-daban tare da ba su kayan aikin sana’ar bayan kammala koyarwa, ciki har da kekunan dinki, injinan saka da sauransu.

8. Shimfiɗa tituna guda 26 a mazabu daban-daban na Karamar Hukumar Birni.

9. Sanya fitilun Solar guda 3,200 a cikin lunguna da sako-sako a fadin Municipal.

10. Biyan kuɗin makaranta ga ɗalibai 68 na matakin gaba da sakandare.

11. Gina sabon masallaci a Hukumar Hisbah ta Kano Municipal.

12. Gina sabbin ajujuwa guda 6 tare da kujerun zama na zamani a Makarantar Maryam Aloma, Mazabar Kankarofi.

13. Gina sabon makarantar Primary mai ajujuwa guda 9 bene-bene a Unguwar Tukuntawa, Mazabar Sharada.

14. Kara ɗaukar nauyin ɗalibai mata 26 zuwa Adamu Adamu College of Nursing Sciences, Bauchi, tare da daukar nauyin karatunsu gaba ɗaya.

15. Biyan kuɗi har Naira miliyan 30 domin gyaran lalacewar wutar NEPA sakamakon sace muhimman kayayyaki a hedkwatar Dan Agundi.

16. Taimakon Limamai Da Masu Unguwanni Da Dagatai Na Karamar Hukumar Birni

17. Rabawa ’yan jam’iyya, ’yan dangwale da mabukata kayan abinci da kuɗaɗe.

18. Rabawa ’yan jam’iyya sabbin babura tare da kuɗin mai.

19. Gyara da zamanantar da Makarantar Laurat Ibrahim Koki dake Sabuwar Kofa Abbatuwa tare da saka kayayyakin zamani.

20. Daukar nauyin ko

ALKHAIRI ZAI SAUKA A KANO MUNICIPAL 💃💃Ana Nan Ana Cigaba Da Aikin Hada Sababbin Babura Wanda  Mai Girma Ɗan Majalisar Ta...
11/04/2026

ALKHAIRI ZAI SAUKA A KANO MUNICIPAL 💃💃

Ana Nan Ana Cigaba Da Aikin Hada Sababbin Babura Wanda Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Engr. Koki Sagir Ibrahim, Ya Tanada Domin Sanya Matasa Yan Gwagwarmaya Na Karamar Hukumar Birni Cikin Alheri, Inda Zai Gwangwaje Su, Da Wannan Sababbin Babura Na Hawa Domin Sauƙaƙa Musu Wajen Gudanar Da Al'amuran Su, Na Yau Da Kullum.

Wannan Shiri Na Nuni Da ƙudurin Sagir Koki Na Tallafa Wa Matasa, Da ƙarfafa Gwiwa Wajen Dogaro Da Kai, Da Kuma Bunƙasa Rayuwar Al’umma.

Sagir Koki, Again And Again 🔥🔥🔥

SAGIR KOKI MEDIA TEAM

9th February, 2026
Engr. Sagir koki Support Group

Kano Municipal Tayi Dacen Samun Iyayen Kwarai 💪Hon Saleem Hasheem  Na Mai Girma Member Engr Koki Sagir Koki h Ya Kara Sh...
11/04/2026

Kano Municipal Tayi Dacen Samun Iyayen Kwarai 💪

Hon Saleem Hasheem Na Mai Girma Member Engr Koki Sagir Koki h Ya Kara Shiga Lamuranku.

Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Hon. Engr. Sagir Ibrahim Koki, Tare Da Mai Girma Shugaban Ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, Baya...
02/03/2026

Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Hon. Engr. Sagir Ibrahim Koki, Tare Da Mai Girma Shugaban Ƙasa, Bola Ahmad Tinubu, Bayan Kammala Shan Ruwa.

Wannan Hoto Na Nuna Cewa Da Akwai Kusanci Da Kuma Haɗin Kai Da Alaka Mai Kyau A Tsakanin Wakilan Jama’a Da Jagorancin Kasa.

Allah Ya Ci Gaba Da Basu Ikon Sauke Nauyin Da Aka Dora Musu. Amin.

SAGIR KOKI MEDIA TEAM

Kalma Daya Tak Akan Wanna Hazikin Jagora municipal Namu
27/02/2026

Kalma Daya Tak Akan Wanna Hazikin Jagora municipal Namu

Ako Wanne Lokacin Al Umar Municipal Suna Kara Godewa Engineer Sigir Koki Bisa Kokarin Dayake Na Inganta Rayuwar Al Umar ...
27/02/2026

Ako Wanne Lokacin Al Umar Municipal Suna Kara Godewa Engineer Sigir Koki Bisa Kokarin Dayake Na Inganta Rayuwar Al Umar Wajan Ta FanninDaban Daban

BIKIN BUƊE SABUWAR RIJIYAR BURTSATSE MAI AMFANI DA HASKEN RANAMai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Hon. Engr. Sagir Ibrahim ...
24/02/2026

BIKIN BUƊE SABUWAR RIJIYAR BURTSATSE MAI AMFANI DA HASKEN RANA

Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Hon. Engr. Sagir Ibrahim Koki, Koki Sagir Ya ƙaddamar Da Bikin Buɗe Sabuwar Rijiyar Burtsatse Mai Amfani Da Hasken Rana (Solar Powered Borehole) A Mazabar Kankarofi Domin Amfanin Al’umma. Bikin Buɗewar Ya Samu Jagorancin Hon. Usman Sadik Kofar Nasarawa, Da Sauran Muhimman Mutane.

Wannan Ita Ce Rijiyar Burtsatse Ta 55 Da Mai Girma Ɗan Majalisar Ya Samar A Faɗin Ƙaramar Hukumar Birnin Kano Da kewaye. Allah Ya Saka Masa Da Alheri, Amin.

ENGR. SAGIR KOKI APC MEDIA TEAM
GO AGAIN 2027

HASKEN BIRNIN KANO SAGIR KOKI(KYAN ALƘAWARI CIKAWA)A Satin Da Ya Gabata Ne, Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Hon. Engr. ...
24/02/2026

HASKEN BIRNIN KANO SAGIR KOKI

(KYAN ALƘAWARI CIKAWA)

A Satin Da Ya Gabata Ne, Mai Girma Ɗan Majalisar Tarayya, Hon. Engr. Sagir Ibrahim Koki, Ya Gudanar Da Muhimmin Zama Na Musamman Da Yan Kwamitin Wucin Gadi Da Ya Kafa A Dukkan Mazaɓu 13. A Yayin Zaman, Ya Yi Musu Alƙawarin Zai ƙara Samar Da Karin Wasu Fitilun Solar Masu Amfani Da Hasken Rana (Solar Streetlights) Har Guda 1,300 A Faɗin Ƙaramar Hukumar Birnin Kano.

Inda A Halin Yanzu, Alƙawarin Da Ya Dauka Ya Fara Cikawa, Domin Har An Fara Kawo Wasu Daga Cikin Wadannan Fitilun Da Yayi Alƙawari. Inda Kowace Mazaɓa Za Ta Samu Fitilu Guda 100 Domin ƙara Inganta Harkar Tsaro, Da Kuma Bunƙasa Harkokin kasuwanci, Da Inganta Rayuwar Al’umma.

Wannan "Yan Kwamitin Aka Dorawa Alhakin Tantance Wa, Tare Da Lalubo Muhimman Wuraren Da Ya Dace A Saka Fitilun A Cikin Lunguna Da Saƙo Na Unguwanni 111 Da Ke Faɗin Ƙaramar Hukumar Birnin Kano, Tare Da Ci Gaba Da Sanya Ido Kan Dukkan Ayyukan Da Yake Aiwatarwa A Mazabunsu.

Madalla Da Shugabanci Nagari Mai Cika Alƙawari. Lallai Birnin Kano Na Kan Turbar Ci Gaba.

ENGR. SAGIR KOKI APC MEDIA TEAM
GO AGAIN 2027

Adon Kano Municipal Kenen Ba shaka Municipal Taye Dacen Menbar  in Sha Allah Kai zaka tataye Engineer Namu  Engineer Sag...
23/02/2026

Adon Kano Municipal Kenen Ba shaka Municipal Taye Dacen Menbar in Sha Allah Kai zaka tataye Engineer Namu Engineer Sagir koki Mobilization Aweiness

KANO MUNICIPAL DA ALKHAIRI 2027Jagoranci Nagari, Aiki Tuƙuru, Da kishin Al’umma Shine A Gaban Su.Mai Gida Engr. Koki Sag...
23/02/2026

KANO MUNICIPAL DA ALKHAIRI 2027

Jagoranci Nagari, Aiki Tuƙuru, Da kishin Al’umma Shine A Gaban Su.

Mai Gida Engr. Koki Sagir A Koda Yaushe Yana Tsayawa Tsayin Daka Wajen Sauke Amanar Da Al’ummar Karamar Hukumar Birni S**a ɗora Masa, Yana Aiwatar Da Ayyukan Raya Kasa Da Ke Haifar Da Ci Gaba Mai Ma’ana Da ɗorewa Ga Al'umma.

Hakazalika, Chairman Saleem Hasheem Shima Bai Yi ƙasa A Gwiwa Ba, Domin Yana Jajircewa Wajen Ganin Al’ummarsa Ta Amfana Da Shugabancinsa, Ta Hanyar Samar Da Tsare-Tsare Da Ayyukan Da Ke Inganta Rayuwar Jama’a.

Allah Ya Kara Shiga Cikin Lamuransu.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engineer Sagir koki Mobilization Aweiness posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share