Kano First Political Structure for Abba Gida-Gada

Kano First Political Structure for Abba Gida-Gada A Page created to propagate the political achievements of Kano State Governor Alh Abba Kabir Yusuf

Aiki ya na kyau Maigirma Gwamna Kano ta dau saiti.
19/02/2026

Aiki ya na kyau Maigirma Gwamna Kano ta dau saiti.

Assalamu Alaikum Yan'uwa ina mana barka da fara wannan babbar ibada ta azumin watan Ramadan, wannan lokaci ne da duk mus...
18/02/2026

Assalamu Alaikum Yan'uwa ina mana barka da fara wannan babbar ibada ta azumin watan Ramadan, wannan lokaci ne da duk musulmi muke ibada ta zumi kuma a wannan lokaci ya kamata mu tashi tsaye mu yi wa kan mu addu'oi muyi wa Jihar mu kuma mu yiwa Kasar mu.
Mu yawaita Istigfar, Hailala, Salatin Annabi da Karatun Alqur'ani Maigirma.
Muna rokon Allah Ya bamu dacewa ya riskar da mu ga alkairan dake cikin wannan wata Ya yalwata arzikin mu Ya kuma datar da mu ga abun da yake shine dai dai.
Wannan tafiya tamu ta siyasa Allah Ya sa albarka a cikin ta, duk fata da burin da muke da shi na alkhairi a wannan tafiya Allah Ya tabbatar mana Ya kuma saukaka mana hanyar riskar su, Ya hada mu da abokan tafiya na alkhairi Ya daukaka wannan kungiya tamu don Alfarmar Annabi Muhammad Sallahu Alaihi wa sallam.
Ramadan Kareem🙏

Sign
~ DG Kano First Political Structure for Abba Gida-Gada
A madadin Shugabannin Kungiya baki daya.

16/02/2026

Kaitsaye daga wurin babban taron karbar Maigirma Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf a Jam'iyyar APC

16/02/2026

Shirye shiryen taro na Shigar Maigirma Gwamna Alh Abba Kabir Yusuf jam'iyyar APC

Kano a mulkin Abba 4+4 Insha Allah
15/02/2026

Kano a mulkin Abba 4+4 Insha Allah

INVITATION TO THE PEOPLE OF KANO STATE.The good people of Kano State are warmly invited to attend the grand reception in...
15/02/2026

INVITATION TO THE PEOPLE OF KANO STATE.

The good people of Kano State are warmly invited to attend the grand reception in honour of the Executive Governor of Kano State, Abba Kabir Yusuf, on the occasion of his official defection from the New Nigeria Peoples Party (NNPP) to the All Progressives Congress (APC).

This historic event will be graced by the President of the Federal Republic of Nigeria,Asuwaju Bola Ahmed Tinubu,and the Vice President, H.E Kashim Shettima,
APC Governors, and the National Chairman of the party.

The event will take place on Monday, 16th February 2026, at the Sani Abacha Stadium, Kano.

Come out in large numbers and be part of this important political moment.
May Allah grant us the opportunity to attend. Ameen.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano First Political Structure for Abba Gida-Gada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share