Kwankwasiyya Media Crew

Kwankwasiyya Media Crew Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya Media Crew, Political organisation, Kwankwasiyya House, Miller Road, Kano.

07/08/2026

Abubuwan da Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano a Jamiyyar NDC, Comrd. Aminu Abdulsalam Gwarzo zai yi idan ya zama Gwamnan Jihar Kano.

Cikakkiyar hirar Hon. Aminu Abdullahi Warkal a kan
07/08/2026

Cikakkiyar hirar Hon. Aminu Abdullahi Warkal a kan

Wannan tashar yanar gizo zata rika kawo muku shirye-shirye kala dab...

Kwankwasiyya Media Crew 2 SSR/SR 1Kwankwasiyya all the way.✌️
07/08/2026

Kwankwasiyya Media Crew 2 SSR/SR 1

Kwankwasiyya all the way.✌️

07/08/2026

"Da Jarabawa ake Rubutawa Abba ya zama gwamnan jihar Kano, wallahi ko Kansila ba zai zama ba" cewar Hon. Aminu Abdullahi Warkal Dan Takarar Majalisar Jiha cikin shirin Cikakkiyar hirar zata zo muku a shafin mu na da misalin karfe 8:00 na Dare.
See less

Halin da APC take ciki a Nigeria
07/08/2026

Halin da APC take ciki a Nigeria

07/08/2026

"AA Zaura, Shaaban Sharada da Murtala Sule Garo basu da makoma a jamiyyar APC" cewar Majabakin Kwankwasiyya

HAPPY BIRTHDAY to an ICON, a leader and a man of Vision at 59 years Dr Nasiru Yusuf Gawuna NDC Senatorial Candidate.Your...
07/08/2026

HAPPY BIRTHDAY to an ICON, a leader and a man of Vision at 59 years Dr Nasiru Yusuf Gawuna NDC Senatorial Candidate.

Your dedication to the people of Kano Central is truly Commendable, we are proud to walk with you.

Cikakkiyar hirar na nan akan
06/08/2026

Cikakkiyar hirar na nan akan

Wannan tashar yanar gizo zata rika kawo muku shirye-shirye kala dab...

06/08/2026

Sharhin Mako tare da Hon. Muhammad Nabil Yahaya Tofa da Hon. Musa Soja Dandago

06/08/2026

"Mu a soyayyar Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso Ba Makafi Bane, Mu Dumdum ne" cewa Hon. Shamsudden A. yaro cikin shirin Cikakkiyar hirar zata zo muku a shafin mu na da misalin karfe 8:00 na Dare.

Address

Kwankwasiyya House, Miller Road
Kano
700254

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Media Crew posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share