25/05/2026
AREWA MU FARKA!! ๐
Lokacin yin makauniyar soyayya ko biyayya ga azzaluman shuwagabanni marasa tausayi da jinqan Al'umma ya wuce.
A halin da muke ciki dai a yanzu kowa yasan wainar da ake toyawa a arewa cin najeriya.
Saboda haka ya zamo wajibi gareni/gareka/gareki muyi duba mu kuma tabbatar da zaben shuwagabanni adalai nagari a kowanne mataki na wakilcin Al'umma