SDP Katsina State

SDP Katsina State State Chairman: Alhaji Bello Adamu Safana, State Secretary: Mustapha Mohammed Kurfi, State Youth Leader: Mustafa Sani Abdullahi, Asst.

Publicity Secretary: Abdulrazak Ahmad Jibia .

Taron wasu daga cikin masu ruwa da tsaki na Jam'iyyar SDP a shiyyar Funtua da ke jihar Katsina.
23/02/2026

Taron wasu daga cikin masu ruwa da tsaki na Jam'iyyar SDP a shiyyar Funtua da ke jihar Katsina.

29/01/2026
SDP Conducts Zonal Tour in Funtua Zone to Strengthen the PartyRead More👉
29/01/2026

SDP Conducts Zonal Tour in Funtua Zone to Strengthen the Party

Read More👉

The Katsina State chapter of the Social Democratic Party (SDP) has concluded a three-day zonal tour of the Funtua Senatorial Zone, aimed at strengthening the party, promoting unity, and mobilising its supporters across the area. The tour was led by the State Chairman of the party, Alhaji Bello Adamu...

Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen jihar Katsina ta gana da shugabar kungiyar "House to House" da ke goyon b...
06/12/2025

Jam'iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen jihar Katsina ta gana da shugabar kungiyar "House to House" da ke goyon bayan Manjo Hamza Almustapha mai ritaya.

SDP ta gana da masu ruwa da tsaki na kananan hukumomi 34 a KatsinaJam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen Jihar K...
29/11/2025

SDP ta gana da masu ruwa da tsaki na kananan hukumomi 34 a Katsina

Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen Jihar Katsina ta gudanar da wani muhimmin taro na musamman da shugabannin jam’iyyar da sakatarorinsu daga dukkan kananan hukumomi 34 na jihar.

Shugaban jam’iyyar na jiha, Alhaji Bello Adamu Safana ne ya jagoranci zaman, wanda ya samu halartar dukkan masu ruwa da tsaki na jam’iyyar a matakin jiha tare da shugabannin shiyyoyin Daura, Funtua da Katsina.

Cikin Hotuna: Jam’iyyar SDP ta gudanar da muhimmiyar ganawa a KatsinaMasu ruwa da tsaki na jam’iyyar Social Democratic P...
25/11/2025

Cikin Hotuna: Jam’iyyar SDP ta gudanar da muhimmiyar ganawa a Katsina

Masu ruwa da tsaki na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen Jihar Katsina sun gudanar da wani muhimmin zama domin ciyar da jam'iyyar gaba a jihar.

Shugaban jam’iyyar na jiha, Alhaji Bello Adamu Safana, tare da mataimakinsa, sakatare, shugaban matasa, shugabannin shiyyoyin Daura, Funtua da Katsina, da sauran manyan jami’ai na matakin jiha ne s**a halarci zaman. A taron, an tattauna kan muhimman batutuwa da s**a shafi shirye-shiryen zaben 2027 a Najeriya.

28/08/2025

Celebrating my 1st year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

28/08/2025

I got over 50 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

SDP Condoles Mantau Village, Urges Stronger Security MeasuresRead More:👉
28/08/2025

SDP Condoles Mantau Village, Urges Stronger Security Measures

Read More:👉

The Katsina State Chapter of the Social Democratic Party (SDP) has expressed deep condolences to the people of Mantau village in Malumfashi Local Government Area following the recent deadly attack by criminal elements. The attackers, described as ruthless bandits, engaged in indiscriminate killings,...

20/07/2025

Jam’iyyar SDP ta yi jimamin rasuwar Buhari, ta buƙaci a yi koyi da kyawawan dabi’unsa

Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) reshen jihar Katsina ta bayyana jimaminta matuƙa kan rasuwar tsohon shugaban ƙasa, Janar Muhammadu Buhari, tana mai cewa wannan babban rashi ne ga ƙasa da kuma makomar dimokuraɗiyya a Najeriya. A cewar wata sanarwar ta’aziyya da aka fitar a ranar Juma’a, 18 ga Mayu, 2025, wadda Sakataren Jam’iyyar SDP, Mustapha Muhammad Kurfi, ya sa wa hannu, shugaban jam’iyyar na jiha, Alhaji Bello Adamu Safana ya ce jam’iyyar ta bayyana Buhari a matsayin ɗan siyasa nagari wanda ya cancanci a yi koyi da shi.

Jam’iyyar SDP ta yaba da yadda Buhari ya sadaukar da rayuwarsa wajen yi wa ƙasa hidima, tun daga lokacin yana soja har zuwa lokacin da ya zama shugaban ƙasa a mulkin farar hula. Jam’iyyar ta bayyana cewa Buhari ya kasance mutum mai gaskiya, rikon amana da ƙwazo, kuma yana da ƙaunar ƙasarsa da al’ummarta. Haka kuma, SDP ta ce ya kafa tarihi a matsayin mutum na farko da ya kayar da shugaba mai ci a zabe ba tare da tarzoma ba.

Alhaji Safana ya roƙi ’yan siyasa da al’ummar Najeriya su rungumi gaskiya, kawaici da ɗabi’u na kirki kamar yadda Buhari ya nuna a rayuwarsa. Jam’iyyar ta miƙa ta’aziyyarta ta musamman ga iyalan marigayin, al’ummar jihar Katsina da dukkan ’yan Najeriya, tana addu’ar Allah Ya ji ƙansa Ya kuma sa aljanna ce makomar shi.

SDP Mourns Buhari, Urges Nigerians to Uphold His LegacyRead More:👉
20/07/2025

SDP Mourns Buhari, Urges Nigerians to Uphold His Legacy

Read More:👉

The Katsina State chapter of the Social Democratic Party (SDP) has expressed deep sorrow over the death of former Nigerian President, General Muhammadu Buhari, describing the news as a great loss to the nation and a moment of reflection for its democratic future. According to a press release issued....

Dandazon jama'a sun ziyarci ofishin jam'iyyar SDP da ke ƙaramar hukumar Batsari ta jihar Katsina.
11/07/2025

Dandazon jama'a sun ziyarci ofishin jam'iyyar SDP da ke ƙaramar hukumar Batsari ta jihar Katsina.

Address

No. 14, IBB Way, Kofar Kaura
Katsina
820231

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SDP Katsina State posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share