Dan Amana Media Team Katsina

  • Home
  • Dan Amana Media Team Katsina

Dan Amana Media Team Katsina Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dan Amana Media Team Katsina, Political organisation, .

YAN GIDAN AMANA AKIDA 1) Ku bugi kirji kuce Kun sa Solar sama da 1,000 a KT LG Lakadan Ba Ajalan Ba 2) Kun Gina Asibitin...
27/06/2026

YAN GIDAN AMANA AKIDA

1) Ku bugi kirji kuce Kun sa Solar sama da 1,000 a KT LG Lakadan Ba Ajalan Ba

2) Kun Gina Asibitin da cikin ikon Allah, Allah ya rike maku ita baku taba Gaza biyan Maikatan ku Albashin su ba, kuma kuna kokari wajen siyan magunguna dan taimaka ma mara lafiya Lakadan Ba Ajalan Ba

3) Kun gina Rijiyoyin Ruwa masu Amfani da Hasken Rana a KT LG Guda 7, Da na tuka tuka dayawa Lakadan Ba Ajalan Ba

4) kun taimaka ma manoma da takin zamani dan inganta Noma ga wasu LG na KT Lakadan Ba Ajalan Ba

5) Kun kawo Ayyukan Tallafa ma Mabukata da Raya tattalin Arzikin Masu kananan sana’oi a KT LG ga dubunan mutane Lakadan Ba Ajalan Ba

6) Dubunan dalibai yan makaranta su ma sun sheda da alherin ku Lakadan Ba Ajalan Ba

Kun dauri aniyar Fadada ayukan da kuke yi zuwa Katsina Zone suma su gani Lakadan Ba Ajalan Ba

Wanan Ayukan na Yan Amana ne, Haruna Mutum daya ne tillo, kuma bazai zama komai ba sai da Yan Amana.

Nayi wanan rubutun dan na qara Jadada muku Tafiyar mu tana daya cikin tafiyoyin raya Al’umma kai tsaye a jahar mu, kuma muna alfari da haka.

Ina kira ga Yan Amana da Ku bazama, ku chi gaba da yada alheri gwargwadon karfin ku. Shi zai zame maku gata a nan duniya da ranan gobe kiyama.

Gidan Amana Akida, gidan Lakadan Ba Ajalan Ba!!!

05/06/2026
Insha Allah, mun gama dukka wasu shirye shirye don saka solar street lights guda 300 a Katsina LGA insha Allah, wannan a...
05/06/2026

Insha Allah, mun gama dukka wasu shirye shirye don saka solar street lights guda 300 a Katsina LGA insha Allah, wannan aikin zai fara daga sati mai k**awa insha Allah. Daga nan zamu koma Kaita LGA, Jibia LGA da Batagarawa LGA inda zamu sa guda 50 a kowani local govt. Adadin wuta da zamu sa guda 450 insha Allah. Wannan aikin za'ayi shi ne a karkashin Gidan Amana Akida, don k**a ma jagoran mu mai girma gwamna Mal Dikko Aliyu Hassan Raddah Dan Amana Media Team Katsina

Abu Mafi Mahimmanci Da Zamu Iya Barima Iyalan Mu Ba Dukiya Face Sai Kyakkyawan Suna Da Mutunci Da Aka Gina Bisa Gaskiya ...
03/06/2026

Abu Mafi Mahimmanci Da Zamu Iya Barima Iyalan Mu Ba Dukiya Face Sai Kyakkyawan Suna Da Mutunci Da Aka Gina Bisa Gaskiya Da Rokon Amana Wannan Shine Abinda Zasu Dogara Dashi A'Rayuwa Koda Mutum Ya Tura Dukiya Mai Yawa Baza Ta Iya Sayan Kyakkyawan Suna Bayan Ya Rasu ✍️@

Uban gidan masu gida dan Amanar mu
03/06/2026

Uban gidan masu gida dan Amanar mu

Address


820

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dan Amana Media Team Katsina posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share