Kazaure Network page

Kazaure Network page This page is purely created to discussed social issues and political and other issues

17/05/2025
Dadin Bawa masu jini a jika kenan mukamin Gwabnati karamar ministan ilimi kenan Dr. Suwaiba a garin Kazaure yayin wata z...
17/05/2025

Dadin Bawa masu jini a jika kenan mukamin Gwabnati karamar ministan ilimi kenan Dr. Suwaiba a garin Kazaure yayin wata ziyarar bazata a FGGC Kazaure..

17/05/2025

A kokarinmu na ganin ana yin siyasa mai tsafta da sada zumunci da rubuce rubuce masu wayar dakan alumma, mukaga ya dace mu bude wani group din domin tsaftacewa da kiyaye mutuncin yankinmu da alummar mu muna muku barka da shigowa wannan group fatan zamu kiyaye.
1. Babu rubutun cin mutuncin kowa
2. Babu zagi ko aibantawa ga kowa
3. Zaka iya yabo ko akasin haka ta hanyar data dace domin sakon ka yaje inda Kake bukata
4. A kiyaye azauna lafiya domin cigaban kanmu da yankinmu baki daya.

Address

Kazaure

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kazaure Network page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category